Sirrin Fasa Taro Da Ɗaukar Hankalin Jama'a Agurin Taro

SIRRIN FASA TARO, KO DAUKE HANKALIN KOWA A WANI WURI MAI MUHIMMANCI 

Assalamu alaikum warahmatullah ta'ala wabarakaatuh ƴan uwa mabiya shafin Shehu diezer ina yi muku fatan alkhairi kuma ina gaishe daku sosai, ku kasance kuna bibiyar wannan shafin nawa mai albarka, Insha Allah zaku amfana da abubuwa da yawa da addu'o'i da maganin matsalolinku bila adadin, Allah ya sa mu dace a duniya da lahira

Masu neman farin jini ko shahara ko masu don creating scenes a wani biki ko taro ko suna ko get together kana so ka cinye taro hankalin kowa ya dawo kanka kowa ya dinga labarinka kayi farin jini cikin qanqanin lokaci, yau na zo muku da wasu sirruka guda biyu guarantee na fasa taro, ko cinye wanka, ko ɗauke hankalin mutane kowa ya matsa yabaka wuri kowa yayita kallonka kamar misali idan Gwamna ko chairman ko wani mai kuɗi in yaje wani wuri cikin talakawa ko cikin anguwa yanda ake masa, yanda ake binsa da kallo ake binsa duk inda yaje a anguwar yara da manya, wannan sirrine mujarrabi👇za'a rubuta wannan Saqandamin na sama👆 a farar takarda marar zane, a tabbatar an rubuta su yanda suke, sai a naɗe takardar da farin zare, bayan an naɗe sai aje wurin masu siyarda fata da sassan jikin namun daji a kasuwa a siyo fatar gaban goshin kura ka kaiwa baduku masu ɗinka laya ya ɗinke maka wannan takardar da ka rubuta saqandamin a kanta tare da wannan fatar gaban goshin kurar, bayan an ɗinkata sai ka komawarka gida aiki ya kammala, kawai a duk lokacin da zaka je wani wuri ko wurin wani program ko taro ko meeting ko aure ko biki ko dinner ko makaranta ko wani wuri muhimmi sai ka dinga saka wannan layar a aljihun ka in zaka tafi

Alfarmar Annabi Sallallahu alaihi Wa sallam duk wurin taron da kaje ko wurin event ko program da zarar kayi magana da qarfi kowa zai baka wuri, kowa zai shiga taitayin sa, in kada ga murya kowa zaiyi shuru wallahi.

 SIRRIN FASA TARO 2:

Assalamu alaikum warahmatullah, ƴan uwa wannan sirrin wanda zan baku na biyu shima sirri ne na fasa taro wanda zan iya cewa yama fi wancan na farkon qarfi, shi wannan ba sai ka yi laya ba, wannan sha ake yi ayi wanka, yana da tasiri na fitar hankali

A gurguje ba tare da bata lokaci ba sirrin nan na fasa taro na biyu, wannan sirrin ba sirri ne na fasa taro kaɗai ba, sirri ne na farin jini da kwarjini a idon jama'a, kowa zai yi kaffa kaffa da kai, kowa zaka dinga yi masa kwarjini amma aji tsoron Allah jama'a, don wallahi yana da qarfin gaske ba na wasa bane, kar kaje ka yiwa ƴan gidan ku ko qannenka su dinga tsoronka wannan ba yi bane😂 hhhhh Allah sarki, sai na tina wani bawan Allah da ya kirani a waya ya cemun wai qannen sa ba sa tsoron sa kwata kwata basa girmama shi kamar wani qanen su haka suka ɗauke shi.

Da farko ana rubuta waɗannan sunayen Allah qafa dubu ɗaya da ɗari ɗaya da goma sha ɗaya (1111), ga sunayen Allan👇Ga fassarar sunayen da Hausa “YÃ BADUUHU YÃ WADUUDU” qafa dubu ɗaya da ɗari ɗaya da goma sha ɗaya (1112).
Bayan an rubuta sunayen Allan qafa dubu ɗaya da ɗari ɗaya da goma sha ɗaya sai a wanke a samo ko a siyo dabino guda bakwai (7) da kuɗi konawa ne ko Naira nawa ne, amma ya kasance kuɗin mai kyau ne ba mai qazanta ba ba wanda ya shisshiga hannun jama'a sosai ba, sai a saka kuɗin a cikin ruwan rubutun a barshi ya kwana a cikin ruwan rubutun, idan safiya ta waye sai a cire kuɗin aje a kashe su ko a siyi wani abu ayi amfani da kuɗin, ruwan rubutun kuma a shanyesu, dabinon kuma shima a cinye shi, kwallayen dabinon ko ƴaƴan dabinon a dake su sosai suyi luqui luqui, sai a samu Sarkin turare ko tiraren Bintu Sudan a saka garin ƴaƴan dabinon a ciki a dinga wanka da shi kullum har tsawon kwana bakwai (7), idan aka gama wankan gabaɗaya za'a sha mamaki za'a ga ikon Allah wallahi.

Domin neman qarin bayani sai a yi comment da tambayar kokuma a tuntuɓemu a wannan numbobin 👇 08136560680, ko 09020132884

Muna yin aiki ko wane iri ne idan dai bai saɓawa Allah da manzon sa ba, duk wanda yake da buqata dai yayimana magana a WhatsApp 08136560680, K

Waɗanda na yiwa alqawari kwanaki cewa zan kawo maku yadda ake yin Istihara ta asali mai kyau ba jabu ba, amma kuma har yanzu ban samu dama ba ban kawo ba, hakan yaci tura, an samu matsaloli ne ban gama haɗa ragowar bayanan istiharar bane shi yasa ban yi muku posting ɗin ta ba, dan Allah ina neman afuwarku akan haka.

Follow Shehudiezer on Facebook @: https://www.facebook.com/shehudiezer

On Instagram 👉 https://www.instagram.com/shehudiezer

Twitter @: https://www.twitter.com/shehudiezer

On TikTok @: https://www.tiktok.com/shehudiezer
Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url