Maganin Karatu Mujarrabun
Maganin Karatu Mujarrabun
Assalamu alaikum warahmatullah ta'ala wa barakãtuh yan uwa mata da maza mabiya wannan shafin nawa mai albarka na shehudiezer, dukkaninku manya da yara ina gaisheku kuma ina yimuku fatan alkhairi duniya da lahira, Allah yasa mudace amin.
Yau kamar kullum dai naqara kawomuku sirruka kala-kala duk acikin mission ɗinda na ɗauka Insha Allahu sai na kawomuku duk wani maganin kowace irin matsala dakuma kowane irin sirri kai kyau ahankali ahankali, Allah yayi riqo da hannayenmu amin.
Yau sirri ne wanda muka samu daga hannun malamanmu na kawomuku na maganin karatu, mujarrabi ne wannan sirrin ba na wasabane kokaɗan, aiki ne mai sauqin yi Insha Allahu, ba tareda bata lokaciba ga sirrin👇
Ana rubuta wannan ayar tasama wacce take cikin hoto👆 gatanan zan rubuta aqasa👇
(“يؤتي الحكمة من يشآء ومن يؤت الحكمة فقد أوتي خيرا كثيرا وما يذكر إلا أولوٱ الألبب)
Ana rubutata ba adadi asha batareda adadin kwanakin gamawa ba, Insha Allahu qwaqwalwa zata buɗu kuma za'a samu hazaqa da ilimi mai amfani, wannan kenan.
Ga wani sirri mujarrabi ne shima na maganin karatu👇
Ana rubuta Suratul A'ala wato Sabbi harzuwa qarshen sura qafa ɗaya (1) tak amma duk qarshen aya za'a rubuta waccar ayar ta jikin hoton naqasa👇qafa ɗaya
Ayar itace (وعلمنه من لدنا علما) “Wa allamnãhu min ladunnã ilmãã” za'a rubuta agaban kowace aya, qafa 1
Sa aje kasuwa wurin masu siyarda itatuwan gargajiya asiyo kaucin gitsakar kuka, ko kaucin budurwar kuka, wata bishiyar kuka ce wadda bata girma sosai, to kaucinta, sai adaka wannan kaucin, bayan ya bushe kenan, bayan an daka sai adinga zubawa arubutun anasha tsawon sati daya, ana fara rubutun ne ranar laraba harzuwa wata larabar sannan ake gamawa.
Insha Allah indai karatune magana taqare, kowane irin karatu ne ya fara zaunawa kenan alfarmar Annabi Muhammad SAW
Domin neman qarin bayani kokuma masu neman wannan kaucin ko wadanda sukeso muyimusu wannan aikin na maganin karatu ko sirrin cin jarabawa, ko juyoda hankalin malamai ko saurayi ko budurwa, ko wadanda sukeso muyimusu aikin karya sihiri ko mallaka ko wacce takeson yin aure ko maganar kasuwanci, kokuma aiki wanda yashafi rayuwarsu kokuma lafiyarsu ko mu'amalarsu sai su tuntubeni akan numbobina kokuma akan WhatsApp a wadannan numbobin nawa👇
08136560680 (WhatsApp and Call)
09020132884
Muna yin ko wane irin aiki, in dai na magunguna da asrarai da addu'o'i da shawarwari ne, duk wanda yake da buqata game da matsalar aure ko soyayya ko firaqu ko kasuwancin sa ko takara ko ƴan siyasa ko dafa'i ko jalabi ko istihara ko Ramli da binciken rayuwa da binciken aure da gane yanda aure zai kasance duk ina yi da izinin Allah cikin iyawar Allah.
Sannan kuma bugu da qaari akwai waɗansu magunguna kala-kala acikin wannan shafin nawa idan kunyi aqasa kokuma kunyi sama zaku kallesu, kuma kuyi saving din bookmark na page ɗin nawa a browser dinka domin duba new update a page dinGa link na WhatsApp group dinmu:
https://chat.whatsapp.com/DfCzfdMbVNQ9adedPhDBLn
Follow me on Facebook: https://www.facebook.com/shehudiezer1
E-mail: alameengobeer1@gmail.com
Instagram: https://www.instagram.com/shehudiezer
Twitter: https://www.twitter.com/shehudiezer
Tiktok: https://www.tiktok.com/shehudiezer
Threads: https://www.threads.net/@shehudiezer
YouTube Channel: https://youtube.com/@dandalinshehudiezer1819?si=FK_IusL29wplpNAc kuyimana subscribing kuma kudanna qararrawa
Alhamdulillah