Sirrin Ɗaurin Baki
SIRRIN ƊAURIN BAKI
Assalamu alaikum warahmatullah ta'ala wa barakãtuh yan uwa mata da maza mabiya wannan shafin nawa mai albarka na shehudiezer ina gaisheku kuma ina yimuku fatan alkhairi duniya da lahira, Allah yasa mudace amin
Yau kamar kullum dai naqara kawomuku sirruka kala-kala duk acikin mission ɗinda na ɗauka Insha Allahu sai na kawomuku duk wani maganin kowace irin matsala dakuma kowane irin sirri kai kyau ahankali ahankali, Allah yayi riqo da hannayenmu amin.
Yau sirri ne na kawomuku na ɗaurin baki mujarrabine wannan sirrin ba na wasabane kokaɗan, aiki ne mai sauqin yi Insha Allahu, ba tareda bata lokaciba ga sirrin👇
Anemo farar takarda rubuta Ayatul Kursiyu qafa tara (9) wake wake, ma'ana qafa uku da wasali qasa uku kuma ba wasali qafa ukun qarshe kuma ba wasali ba ɗigo ko ƴaƴan haruffa, bayan an rubuta sannan sai asaka kuramen baki na kur'ani guda 30 ne, gasu kamar haka👉 الم الم المص الر الر الر المر الر الر كهيعص طه طسم طس طسم الم الم الم الم يس ص حم حم حم عسق حم حم حم حم ق ن
Bayan an rubutasu a takarda sai anaɗe da farin zare arufa da fata kokuma aje wurin masu ɗinka laya abasu su ɗinketa shikenan tahaɗu, to idan kahaɗata wallahi ko kanun mutane kake ɗaukowa ba wanda ya isa yatareka idan shari'a takamaka da mutun idan zakaje kotun kariqe layar da hannun hagu kaje kotu shari'ar sai a lahira idan bakada gaskiya bazata yimaka aiki ba, banyi izini ga azzalimi ba, sannan kuma akula domin tana saurin faɗuwa tana saurin ɓacewa, Allah yasa adace.
Ga wani sirrin Ɗaurin Baki Mujarrabine shima 👇
Kamar yadda kukaga na rubuta wannan ayar ولا يئوده حفظهما akan farar takarda haka za'a rubuta ayi guru dashi kamar haka👇
Idan akayi gurun ba dole ne sai an naɗe da zare ba, sannan kuma idan anje wurin rufin ba'a juya fatar.
Idan kana tare dashi ba wanda zaici mutuncin ka kuma ana karbar bashi dashi, sannan kuma ana rufe baki dashi, ana zuwa biyan bashi dashi
Domin neman qarin bayani kokuma masu neman muyi musu wannan aikin na karya sihiri ko mallaka ko wacce takeson yin aure ko maganar kasuwanci, kokuma aiki wanda yashafi rayuwarsu kokuma lafiyarsu ko mu'amalarsu sai su tuntubeni akan numbobina kokuma akan WhatsApp a wadannan numbobin nawa👇
08136560680 (WhatsApp and Call 🤙)
09020132884
Muna yin ko wane irin aiki, in dai na magunguna da asrarai da addu'o'i da shawarwari ne, duk wanda yake da buqata game da matsalar aure ko soyayya ko firaqu ko kasuwancin sa ko takara ko ƴan siyasa ko dafa'i ko jalabi ko istihara ko Ramli da binciken rayuwa da binciken aure da gane yanda aure zai kasance duk ina yi.
Sannan kuma bugu da qaari akwai waɗansu magunguna kala-kala acikin wannan shafin nawa idan kunyi aqasa kokuma kunyi sama zaku kallesu, kuma kuyi saving din bookmark na page ɗin nawa a browser dinka domin duba new update a page din
Ga link na WhatsApp group dinmu: https://chat.whatsapp.com/DfCzfdMbVNQ9adedPhDBLn
Follow me on Facebook: https://www.facebook.com/shehudiezer1
E-mail:alameengobeer1@gmail.com
Instagram: https://www.instagram.com/shehudiezer
Twitter: https://www.twitter.com/shehudiezer
Tiktok: https://www.tiktok.com/shehudiezer/
Threads: https://www.threads.net/@shehudiezer
YouTube Channel: https://youtube.com/@dandalinshehudiezer1819?si=FK_IusL29wplpNAc ayi subscribing kuma kudanna qararrawa
Alhamdulillah 18-10-2023