Ɗamarar Maganin Ƴan Ta'adda Da Bindiga Da Ɓarayi Da Ƴan Fashi

Salamu alaikum warahmatullah ta'ala wa barakãtuhu ƴan uwa maza da mata mabiya wannan shafin nawa na shehudiezer ina yimuku fatan alkhairi duniya da lahira Allah yasa mudace da alkhairi Allah yasa mugama da duniya lafiya.

Kamar kullum dai yau ma nawara kawomuku wannan babbar fa'ida duba da halinda muke ciki ayau na tashin hankali da insecurity da matsalolin ƴan ta'adda da ƴan kidnapping da matsalolin accident da ɓarayi da armed robbers da sauransu, wannan aikin idan aka haɗashi aka yishi to tabbas Allah zai tsareka/tsareki daga duk wasu ƴan ta'adda/fitinu/musibu da muke fama dasu, muna neman Allah yatsaremu ya karemu daga sharrin masheranta.

Ba tareda ɓata lokaci ba ga sirrin👇

Asamu farar takarda marar zãne a yayyankata gida bakwai a kwance, sai a rubuta bismillahi allahus samad (بسم الله الله الصمد) sai a sauko qasa arubuta bismillahir (بسم الله الرحمن الرحيم) kamar yadda zaku gani a jikin wannan takardar👇


Kamar yadda kuka gani acikin wannna hoton nasama👆 to haka za'ayi har takadda bakwai, sai a ɓalli ɗan guntun fasasshen kasko asaka a kowacce takadda ayi laya anaɗe duka layoyin da farin zare, shikenan layun sunhaɗu.

Idan anaso agwada layun aga cewa zasuyi aiki ko bazasuyi aikiba to sai asami takarda babba azuba layun akan takardar asamu fetur (petrol) ajiqa layun da takaddar dashi sai a kunna musu wuta asami babban kwano ko fanteka arufe layun, idan wutar tagama ci sai a buɗe, idan kaga layun sun qone to basu haɗu ba bakayi aikin daidai ba kasake duba yadda bayanin yake, idan kuma kaga suna nan yadda suke to layun sun haɗu kuma zasuyi aiki yanda akeso, wannan shine hanyarda ake ganewa zasuyi aiki ko bazasuyi ba.

To bayan an gwada anga basu qoneba sunanan ayadda sune sai asami fata ayi ɗamara dasu a ɗura a qugu, kokuma akaiwa baduku ko masu ɗinka laya a kasuwa suɗinkamaka layar ɗamara.

Amfanin sa:

Matuqar wannan ɗamarar tana tare dakai babu wani abin cutarwa daya isa ya cutar dakai maganin bindiga, tashin bom, tsautsayi kowanne iri kuma kauda bara ne wallahi ko masifa ce ta tashi a guri babu abin da zai same ka sedai akai dauki tare da kai babu wani ɗa da mace ta haifa da zai iya cutar dakai sedai idan daga sama ya fado, matuqar damarar tana jikinka to kasa gabanka inda kaga dama bindiga ko tsautsayi ko ɓacin rana ko wata masifa saidai idan ajali ne kwana yaqare to babu tsimi ba dabara

Yan uwa wannan babbar fa'iida ce kowa yayi qoqari yahaɗawa kansa kuma yahaɗawa ƴan uwansa musamman wannan hali na tashin hankali da ɗar ɗar damuke ciki awannan kasa tamu wannan ɗamara tanada amfani sosai aiyikan da take bazai faɗuba, wani abun sai ya faru kaga ka tsira zakayi ta mamaki, wannan aiki mujarrabine.

Domin neman qarin bayani kokuma masu neman wannan ɗamara haɗaɗɗiya munada ita wacce aka gwada kuma muna aikawa ko ina afaɗin Nigeria da Niger da duk wasu qasashe makusanta, ko guda ɗari akeso munada su, kokuma masu so muyimusu aiki na karya sihiri ko mallaka ko juyoda hankalin saurayi ko miji ko wacce takeson yin aure ko maganar kasuwanci, kokuma aiki wanda yashafi rayuwarsu kokuma lafiyarsu ko mu'amalarsu sai su tuntubeni akan numbobina kokuma akan WhatsApp a wadannan numbobin nawa👇

08136560680 (WhatsApp and Call)

09020132884

Muna yin ko wane irin aiki, in dai na magunguna da asrarai da addu'o'i da shawarwari ne, duk wanda yake da buqata game da matsalar aure ko soyayya ko firaqu mai qwaqqwaran dalili, ko kasuwancin ko takara ko ƴan siyasa ko dafa'i ko jalabi ko istihara ko Ramli da binciken rayuwa da binciken aure da gane yanda aure zai kasance duk muna yi.

Sannan kuma bugu da qari akwai waɗansu magunguna kala-kala acikin wannan shafin nawa idan kunyi aqasa kokuma kunyi sama zaku kallesu, kuma kuyi saving din bookmark na page ɗin nawa a browser dinka domin duba new update a page din

Ga link na WhatsApp group dinmu:

https://chat.whatsapp.com/DfCzfdMbVNQ9adedPhDBLn

Follow me on Facebook: https://www.facebook.com/shehudiezer1

E-mail: alameengobeer1@gmail.com

Instagram: https://www.instagram.com/shehudiezer

Twitter: https://www.twitter.com/shehudiezer

Tiktok: https://www.tiktok.com/shehudiezer/

Threads: https://www.threads.net/@shehudiezer

YouTube Channel: https://youtube.com/@dandalinshehudiezer1819?si=FK_IusL29wplpNAc kuyimana subscribing kuma kudanna qararrawa


Alhamdulillah

Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url