Sirrin Sanqararda Ɓarawo Idan Yashiga Gida Ko Shago

 Sirrin Qafewar Ɓarawo da Ɗimaucewa Idan Yashiga Gidan MutaneAssalamu alaikum warahmatullahi ta'ala wa barakãtuhu jama'a mabiya wannan shafin nawa mai albarka na taimako gameda matsalolin rayuwa na yau da kullum ina yimuku fatan alkhairi duniya da lahira ni shehudiezer ina gaisheku duka.

Kamar yadda nasaba kullum idan na samu dama ina kawomuku sirruka da laqani masu amfani masu kyau domin kariya da samun kwanciyar hankali da lafiya da biyan buqata, yau ma naqara zomuku da wasu manyan sirruka guda 2 na Kama Ɓarawo da Qamewarsa idan yashiga gidan mutane tareda rikicewa da ɗimaucewa har sai asirinsa ya tonu.

Ɓarayi mutane ne macuta maha'inta masu ɗaukar hakkinda ba nasuba, masu shiga gidajen mutane da shagunan mutane da ɗakunan mutane da masana'antun mutane da wurin sana'ar mutane ko abun hawan mutane da sauransu, to ga sirruka guda biyu masu rai mujarrabun na kawomuku domin maganin irin waɗannan mutanen, saboda lalacewar wannan zamanin da al'ummarmu, Allah ya shiryarda al'ummar musulmi alfarmar Annabi Muhammad SAW, batareda ɓata lokaci ba ga sirri na Farko;

Za'a je wurin teloli (tailors) asamu wuyan farar riga, inda ake yankewa bayan anyi zubi ajikin fararen kaya, wuyan farar riga ba wata kala ba, idan an samu sai arubuta Suratul Quraish Li'ilafi Quraish har zuwa qarshen sura qafa ɗaya ajikin wannan wuyan farar rigar da aka samu, sai anemo kwalba asaka wannan wuyan farar rigar da akayiwa rubutu, sai atona tami abinne kwalbar awurinda ake satar, idan agida ne sai atona rami tsakar gida abinne kwalbar, idan akwai tiles ko Interlock atsakar gidan afasa daidai kwalbar abinne asaka qasa abinne, idan a shago ne afasa tsakiyar shagon abinne, idan awurin sana'a ne afaa atsakiya abinne, koma a inane ayi haka, wannan babban sirri ne idan har aka aikatashi to ɓarawo idan yashiga gidan ko shagon to bazai iya fitaɓa dayardar Allah har sai anzo an kamashi.

Ga sirri Nabiyu;

Duk wanda ake yimasa sata awurin sana'a ko agida ko agona ko a shago ko ɗakinsa yanemi Kaucin Tumfafiya da Bindin Maciji Mesa a chusasu acikin Qahon Akuya abinne agidan ko a shagon ko a gonar, dayardar Allah idan yashigo da niyyar yimaka sata maciji zai sareshi.

Domin neman qarin bayani kokuma masu neman muhaɗamusu wannan sirruka mu aikamusu, ko masuso muyimusu wani aiki na karya sihiri ko mallaka ko wacce takeson yin aure ko kiranyen saurayinda ya gujeki ko mijinda yafara chanzamiki ko maganar kasuwanci, kokuma aiki wanda yashafi rayuwarsu kokuma lafiyarsu ko mu'amalarsu sai su tuntubeni akan numbobina kokuma akan WhatsApp a wadannan numbobin nawa👇
09020132884

Duk Wanda yake da tambaya sai yayi comment aqasa da tambayarsa, sannan kuma bugu da qaari akwai waɗansu magunguna kala-kala acikin wannan shafin nawa idan kunyi aqasa kokuma kunyi sama zaku kallesu, kuma kuyi saving din bookmark na page ɗin nawa a browser dinka domin duba new update a page din

Ga link na WhatsApp group dinmu:


E-mail:


YouTube Channel: https://youtube.com/@dandalinshehudiezer1819?si=FK_IusL29wplpNAc kuyimana subscribing kuma kudanna qararrawa

Alhamdulillah
Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url