Ingantaccen Maganin HIV / Qanjamau

 Ingantaccen Maganin HIV/Qanjamau/AIDS/ SIDA (Ciwo Mai Karya Garkuwar Jiki)Assalamu alaikum warahmatullah ta'ala wa barakãtuh al'umma mabiya shafin shehudiezer na Nigeria, Niger, Ghana, Cameroon, Benin dama duniya baki ɗaya, ina yimuku fatan alkhairi tareda gaisheku.

Yau ma kamar kullum ni shehudiezer na kawomuku, ingatacce kuma nagartaccen maganin HIV/AIDS wanda idan har aka aikata kuma aka cigaba da aikatawa za'a warke daga cutar warkas da yardar Allah, ga sirrin👇

A samu Tumeric/kurkum/cittar curry cokali 1 babba, Lemun tsami guda 3, Tafarnuwa cikakken curi 2 ko dunqule 2, Albasa guda 6 marar lawashi, Man hulba, Ganyen mangwaro, Ɗanyar citta guda 3, Zuma original mara mix kofi 1,

Bayan an nemo waɗannan abubuwan complete sai azo a ɓare bawon Tafarnuwar gabaɗaya har sai ancimma tsokarta, sai a jajjagata ko ince adakata a turmi mai tsafta sosai sosai wanda bashida dattin komai, kuma sai a ɓare bawon citta kokuma a kankareta tafita dakyau, zallar tsokar ake buqata, sai a yayyankata gutsi gutsi qanana qanana, itama albasar a yayyanka gabaɗayanta gutsi gutsi qanana qanana, sai a ebi ruwa 2/3 na qaramin bokitin fenti a zuba waɗannan abubuwan da aka yayyanka ahaɗa tareda Kurkum ko ince Turmeric ɗinnan cokali ɗaya a ɗora akan wuta, idan ruwan ya kusa tafasa sai a wanke ganyen mangwaronnan azuba acigaba da bashi wuta, idan ya tafasa sai a zuba man hulba a qara barin tukunyar akan wuta har sai a qalla ruwan tukunyar sunfara shanyewa kamar kashi ɗaya cikin ukun ruwan ya qone kokuma 30% ruwan ya shanye sai a sauke tukunyar, bayan an sauke sai a yayyanka Lemun Tsaminnan har ɓawonsa za'a yanka gutsi gutsi shima a zuba cikin ruwan maganin bayan an sauke, ajira ya dan tsimu kamar minti goma sai a tace ruwan a zuba zumarnan kofi ɗayan gabaɗaya.

Idam akayi haka maganin ya haɗu yanda akeso da yardar Allah, yanda ake amfani dashi shine bayan sallar asuba kafin aci komai asha qaramin kofin shayi guda, medium cup Kenan, sannan lokacin kwanciya kokuma idan anzo za'a kwanta sai asha kofi guda, ya zamana bayan ansha sai bacci, ahaka ahaka za'a cigaba da sha da asuba dakuma idan za'a kwanta har maganin yaqare.

Sannan kuma za'a iya sanya maganin s Fridge amma ba a gidan qanqaraba, aqasa za'a sakashi.

Dayardar Allah mai kowa mai komai koda ace cutar HIV/AIDS/SIDA takai shekara ajikin mutum zata barshi da yardar Allah, Yaro Matashi, Budurwa, Bazawara, Tsoho duka maganin zaiyi tasiri ajikinsu da Ikon allah.
Allah yasa adace
Domin neman qarin bayani kokuma wanda yake da tambaya sai yayi comment aqasa da tambayarsa, kokuma masu neman muyi musu wannan aikin ko mu haɗamusu mu aikamusu a duk inda suke a faɗin duniya ko masu son haɗaɗɗen wannan maganin akwaishi, ko waɗanda sukeson aiki na karya sihiri ko mallaka ko wacce takeson yin aure ko maganar kasuwanci, kokuma aiki wanda yashafi rayuwarsu kokuma lafiyarsu ko mu'amalarsu, ko Dafa'i ko Ibɗali koma wane irin aiki ne munayi, sai su tuntubeni akan numbobina kokuma akan WhatsApp a wadannan numbobin nawa👇
09020132884 

Sannan kuma bugu da qaari akwai waɗansu magunguna da sirruka da laqani kala-kala acikin wannan shafin nawa idan kunyi aqasa kokuma kunyi sama zaku kallesu, kuma kuyi saving din bookmark na page ɗin nawa a browser dinka domin duba new update a page din

Ga link na WhatsApp group dinmu:


E-mail:Alhamdulillah
Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url