Maganin Karya Sihirinda Aka Gagara Karyawa
Sirrin Karya Kowane Irin Sihiri Da Aka Gagara Karyawa, An Nemi Magani Anyi-Anyi Akarya Yaqi Karyuwa? To Ga Makarinsa Da Yardar Allah
Assalamu alaikum warahmatullah ta'ala wa barakãtuh yan uwa mata da maza mabiya wannan shafin nawa mai albarka na shehudiezer ina yimuku fatan alkhairi duniya da lahira
Kamar kullum dai nine naku shehudiezer, yau na kawomuku wani sirri mai girma, ina waɗanda suke neman maganin karya sihiri sun nema sun nema har sun gaji basu daceba? Ina waɗanda suka gwada magungunan karya sihiri kala kala daban daban basu daceba? Ina waɗanda sukeso suyi mafarkin sihirinda aka yimusu kokuma suga zahirim yanda sihiri yake karyewa? Ina waɗanda sukayi kwana da kwanaki wata da watanni shekara da shekaru suna jinya ko suna fama da sihiri amma sun gagara warkewa sun gagara ganin haske a lafiyarsu da rayuwarsu? Wannan sirrin naku ne, yau na kawomuku abunda zakuyi dayardar Allah sihirin zai karye, kowane irin sihiri ne zaizama tarihi, ba tareda ɓata lokaci ba ga bayanin sirrin👇
Za'a nemo Jan Garahuni, ma'ana Garahuni amma ja akeso, wannan shine Garafuni ko Garahuni👇
Bayan an samoshi sai kuma a nemo qashin Jaki wanda yamutu, asamo qashinsa, sai ahaɗasu a daddaka suzama kamar tsaki na hayaqi, sai asiyo tiraren Bintu Sudan, wannan shine tiraren bintu sudan👇
Hayaqi ne na kwana uku za'ayi, za'a chakuɗa wannan Garahunin da qashin baqin jakin da bintu sudan sosai, sai aje gabas da maqabarta ma'ana ba acikin maqabarta ba, gabas da ita, misali idan akwai gona agaban maqabartar ta ɓangaren gabas ko wata anguwa chan gabas sai aje chan da marar lafiyar ko mai fama da sihirin asamu garwashi na hayaqi kokuma aje da wutar garwashi wacce za'ayi hayaqin da ita daga gida, za'ayi hayaqin a gabas da maqabarta tsawon kwana biyu, ma'ana ayi yau, ayi gobe, ranar kwana na ukun agida za'ayi hayaqin acikin banɗaki za'ayi hayaqin na uku.
To idan akayi haka tsawon kwanaki uku kamar yanda nayi bayani, Insha Allahu kowane irin sihiri ne zai karye, koda ace tin kana cikin cikin mahaifiyarka aka yimaka sihiri to zai karye da yardar Allah, idan kanaso ka tabbatarda cewa sihirin ya karye sai kayi wankan tsarki kayi alwala kayi sallar nafila raka'a biyu, bayan kayi sallama sai ka karanta Istigfari 10, Salatin Annabi 10, La ilaha illallahu 10, sai kakaranta “Qulhuwallahu Ahadu Allahus Samadu” iya nan za'a karanta qafa ɗari, sai kaje ka kwanta, da yardar Allah zakayi mafarki yanda sihirin ya karye, da yanda karabu da wannam masifa, da irin sihirinda aka yimaka.
Allah yasa mudace
Domin neman qarin bayani kokuma masu neman muyi mu haɗamusu wannan haɗaɗɗen hayaqin na karya sihiri to sai sukiramu ko suyimana magana a WhatsApp 08136560680, kokuma masu son aikin mallaka ko wacce takeson yin aure ko maganar kasuwanci, kokuma aiki wanda yashafi rayuwarsu kokuma lafiyarsu ko mu'amalarsu sai su tuntubeni akan numbobina kokuma akan WhatsApp a wadannan numbobin nawa👇
09020132884
Muna yin ko wane irin aiki, in dai na magunguna da itatuwa da asrarai da addu'o'i da shawarwari ne, duk wanda yake da buqata game da matsalar rashin lafiya ko sihiri, ko kiranyen mutuminda ya gujeki ko ta gujeka, ko matsalar rashin aure ko soyayya ko firaqu ko kasuwancin sa ko takara ko ƴan siyasa ko dafa'i ko jalabi ko istihara ko Ramli da binciken rayuwa da binciken aure da gane yanda aure zai kasance da sauransu, duk muna yi.
Sannan kuma bugu da qaari akwai waɗansu magunguna kala-kala acikin wannan shafin nawa idan kunyi aqasa kokuma kunyi sama zaku kallesu, kuma kuyi saving din bookmark na page ɗin nawa a browser dinka domin duba new update a page din
Ga link na WhatsApp group dinmu: https://chat.whatsapp.com/DfCzfdMbVNQ9adedPhDBLn
Follow me on Facebook: https://www.facebook.com/shehudiezer1
E-mail:
Instagram: https://www.instagram.com/shehudiezer
Twitter: https://www.twitter.com/shehudiezer
Tiktok: https://www.tiktok.com/shehudiezer/
Threads: https://www.threads.net/@shehudiezer
YouTube Channel: https://youtube.com/@dandalinshehudiezer1819?si=FK_IusL29wplpNAc
Alhamdulillah