Maganin Samun Sauqin Naquda Ko Wurin Haihuwa

 Maganin Samun Sauqin Naquda Ko Wurin HaihuwaAssalamu alaikum jama'a mabiya wannan shafin nawa mai albarka na shehudiezer ina gaisheku, kuma ina yimuku fatan alkhairi duniya da lahira, Allah yasa mudace a rayuwa Allah yasa mugama da duniya lafiya amin.

Yau agurguje wannan sirri na masu ciki ne masu juna biyu wadanda suka kusa haihuwa ko wadanda cikinsu yagirma, wadanda suke fargabar haihuwa ko suke jin tsoron haihuwa ko cikin yake basu wahala suke tunanin idan lokacin haihuwa yayi zasusha wahala sosai, to da izinin Allah da yardar Allah ga ayyuka biyu masu matuqar sauqi da zatayi Insha Allah zata haihu lafiya kuma ɗan zai kasance mai lafuya za'a haifeshi lafiya qalau babu wata matsala

Nafarko za'a samu Furen Yaɗiya ko ince ƴaƴan yadiya, asiyosu ko a ebosu a jeji, sai aba mai juna biyu tadinga ci alokacin naqudar kokuma idan takusa haihuwa idan takusa yin naquda tadinga ci akai akai, zata sauka lafiya dayardar Allah.

Nabiyu ana tofa wannan addu'ar ko addu'o'in qafa bakwai (7) aruwa abata tasha atsaye alokacinda tafara naquda ko naquda ta tasomata, atsaye akeso tasha ruwan tofin, in akayi haka Insha Allahu zata haihu cikin sauqi kuma batareda ɓata tsawon lokaci tana naquda ba Insha Allah, kuma zata haifi yaron lafiya qalau, ga addu'o'in👇

“Yã khãluqun nafsu minan nafsu, Yã mukhrijun nafsu minan nafsu, Yã mukhlisun nafsu minan nafsu, Allahumma khullis hã”
“يا خالق النفس من النفس، يا مخرج النفس من النفس، يا مخلص النفس من النفس، اللهم خلصها”

Domin neman qarin bayani kokuma masu neman muyi musu wani aikin na karya sihiri ko rashin lafiya ko qulla maganar aure ko mallaka ko wacce takeson yin aure ko maganar kasuwanci, kokuma aiki wanda yashafi rayuwarsu kokuma lafiyarsu ko mu'amalarsu sai su tuntubeni akan numbobina kokuma akan WhatsApp a wadannan numbobin nawa👇
08136560680
09020132884
Sannan kuma bugu da qaari akwai waɗansu magunguna kala-kala acikin wannan shafin nawa idan kunyi aqasa kokuma kunyi sama zaku kallesu, kuma kuyi saving din bookmark na page ɗin nawa a browser dinka domin duba new update a page din.

Duk Wanda yake da tambaya sai yayi comment aqasa da tambayarsa kokuma yakirani a waya 08136560680, Allah yasa mudace duniya da lahira ameen.


Alhamdulillah
Next Post Previous Post
2 Comments
 • Anonymous
  Anonymous October 2, 2023 at 2:52 PM

  Allah yasaka da Alkhairi

  • Shehudiezer
   Shehudiezer October 16, 2023 at 12:52 PM

   Amin

Add Comment
comment url