Yadda Ake Karya Sihirinda Aka Ci A Abinci

YADDA AKE KARYA SIHIRINDA AKACI A ABINCI KO ABUN SHA

Assalamu alaikum warahmatullah ta'ala wa barakãtuh jama'a mabiya wannan shafin nawa na shehudiezer mai albarka, ina yimuku fatan alkhairi duniya da lahira Allah yasa mudace

Yau kamar kullum dai nazomuku da babban ibɗali na sihiri da aka zubamaka a abinci ko abun sha, misali a sakamaka ko asakamiki wani magani a abinci kici kokuma a lemo ko ruwa kisha, ga yanda ake lalata wannan kalar sihirin👇

Za'a siyo qwai guda ashirin da ɗaya (21) kokuma daga ranarda za'a fara aikin kullum adinga siyo qwai guda bakwai har zuwa kwana uku, idan aka siyo qwai bakwai ɗin kullum sai adafasu, bayan sun dahu sai a ɓaresu a ɓamɓaresu, bayan an ɓamɓaresu sai goge sanyi da ruwanda yake jikinsu, atabbatar babu ruwa ajiki, saboda idan ba hakaba idan aka fara rubutun ajikin qwan rubutun zai haɗe, bayan sun tsane ba ruwa ajiki sai asamu tawwada mai kyau da alqalami aɗauki qwai ɗaya nafarko daga ciki arubutamasa wannan ayar 👇

سحروا أعين الناس واسترهبوهم وجاءو بسحر عظيم فوقع الحق وبطل ما كانوا يعملون 

Bayan an rubuta sai abaiwa wanda yaci sihirin ko wanda ake zargin yaci asirin yacinye qwan, sai aɗauki qwai na biyu shima arubutamasa wannan ayar 👇

فلما ألقوا قال موسى ما جئتم به السحر أن الله سيبطله أن الله لا يصلح عمل المفسدين ولا يفلح السحرون 

Bayan an rubuta sai abashi yaci, sai aɗauki qwai na uku shima a rubutamasa wannan ayar kamar yanda na rubuta👇

أولم ير الذين كفروا أن السموت والأرض كانتا رتقا ففتقنهما 

Sai abashi yaci, sai aɗauki qwai na huɗu arubutamasa wannan ayar 👇

 وينصرك الله نصرا عزيزا

Sai abashi yaci, in ya cinye sai aɗauki qwai na biyar shima arubutamasa wannan ayar 👇

ففتحنا ابوب السماء بماء منهمر وفجرنا الأرض عيونا

Sai abashi yaci, sai aɗauki qwai na shida shima arubutamasa wannan ayar kamar haka👇

كتب الله لاغلبن انا ورسلي أن الله قوي عزيز

Sai abashi yaci, sai aɗauki qwai na 7 naqarshe kenan sai arubutamasa wannan ayar 

ومن يتوكل على الله فهو حسبه أن الله بلغ أمره

Sai abashi yacinye 

ɗaya bayan ɗaya haka za'a dinga rubuta wannan ayoyin ana baiwa wanda sihirin yake jikinsa yana cinyewa, inkuma wanda yake rubutun ne zaiyiwa kansa sai yadinga rubutawa ɗaya bayan ɗaya yana cinyewa, kowanne guda ɗaya arubutamasa aya ɗaya har agama,

Sharaɗi: Kullum bayan anci qwan gabadaya ba'a so mutum yaqara cin komai sai bayan awanni 12, ba'a cin abinci ko kayan maqwalashe ko sweet ko wani abu daban bayan anci qwan, saidai ayita shan ruwa, kokuma za'a iya sai anci abinci sannan sai ayi aikin qwan daga qarshe, wannan kenan.

Idan har akayi wannan aikin tsawon kwanaki uku Insha Allahu babu wani kalar sihiri da kaci wanda idan kayi aikinnan bazai karyeba dayardar Allah, wannan sirrin mujarrabi ne.

Ga wani sirrin karya sihiri wanda akaci shima👇

Ana samun madarar saniya wacce bata daskare ba wacce batada tsami, tsurar madarar, sai asamu qafafuwan kaza guda biyu asaka acikin madarar abarshi yakwana, dasafe sai ashanye madarar kafin aci komai

Wannan Mujarrabi ne dayardar Allah 

Domin neman qarin bayani kokuma masu neman muyimusu wani aiki na mallaka, ko maganin karatu ko sirrin cin jarabawa, ko juyoda hankalin malaman makaranta ko saurayi ko budurwa, ko wadanda sukeso muyimusu aikin karya sihiri ko mallaka ko wacce takeson yin aure ko maganar kasuwanci, kokuma aiki wanda yashafi rayuwarsu kokuma lafiyarsu ko mu'amalarsu sai su tuntubeni akan numbobina kokuma akan WhatsApp a wadannan numbobin nawa👇

08136560680 (WhatsApp and Call)

09020132884

Muna yin ko wane irin aiki, in dai na magunguna da asrarai da addu'o'i da shawarwari ne, duk wanda yake da buqata game da matsalar aure ko soyayya ko firaqu ko kasuwancin sa ko takara ko ƴan siyasa ko dafa'i ko jalabi ko istihara ko Ramli da binciken rayuwa da binciken aure da gane yanda aure zai kasance duk ina yi da izinin Allah cikin iyawar Allah.

Sannan kuma bugu da qaari akwai waɗansu magunguna kala-kala acikin wannan shafin nawa idan kunyi aqasa kokuma kunyi sama zaku kallesu, kuma kuyi saving din bookmark na page ɗin nawa a browser dinka domin duba new update a page din

Ga link na WhatsApp group dinmu:

https://chat.whatsapp.com/DfCzfdMbVNQ9adedPhDBLn

Follow me on Facebook: https://www.facebook.com/shehudiezer1

E-mail: alameengobeer1@gmail.com

Instagram: https://www.instagram.com/shehudiezer

Twitter: https://www.twitter.com/shehudiezer

Tiktok: https://www.tiktok.com/shehudiezer

Threads: https://www.threads.net/@shehudiezer

YouTube Channel: https://youtube.com/@dandalinshehudiezer1819?si=FK_IusL29wplpNAc kuyimana subscribing kuma kudanna qararrawa

AlhamdulillahNext Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url