Maganin Tsayawar Jinin Haila Ko Haihuwa
Maganin Ɗaukewar Jinin Haila Ko Tsayawar Jinin Haila
Assalamu alaikum warahmatullah ta'ala wa barakãtuh al'umma mabiya wannan shafin nawa na shehudiezer ina gaisheku kuma ina yimuku fatan alkhairi duniya da lahira Allah yasa mudace
Kamar kullum dai inata qoqari wurin kawomuku sirruka manya masu amfani masu muhimmanci domin samun lafiyarku, farin cikinku, da kwanciyar hankalinku, yau ma na kawo muku wannan sirri, sirri ne na mata only, sirrine na tsayarda jinin haila idan yaqi tsayawa, kokuma macenda takeso jinin haila ya tsayamata koda kuwa lokacin tsayawarsa baiyiba kokuma idan lokacin tsayawarsa yawuce, ko masu fama da matsalar rikicewar al'ada, ga abunda zata yi zai tsaya, mujarrabun ne wannan
Za'a nemi garin Sandal Wood da Za'afaran da Ƴaƴan Kuzbura
Idan ta samu wadannan abubuwan sai ta tirara gabanta dasu, dayardar Allah wannan Menstrual Period ɗin zai tsaya batareda ɓata lokaci ba
Mujarrabi ne
Domin neman qarin bayani kokuma masu neman mu aikamusu wannan garin itatuwan a duk inda suke ko masu so muyimusu aiki na karya sihiri ko aikin mallaka ko kiranye ko wacce takeson yin aure ko maganar kasuwanci, kokuma aiki wanda yashafi rayuwarsu kokuma lafiyarsu ko mu'amalarsu sai su tuntubeni akan numbobina kokuma akan WhatsApp a wadannan numbobin nawa👇
09020132884
Sannan kuma bugu da qaari akwai waɗansu magunguna kala-kala acikin wannan shafin nawa idan kunyi aqasa kokuma kunyi sama zaku kallesu, kuma kuyi saving din bookmark na page ɗin nawa a browser dinka domin duba new update a page din
Ga link na WhatsApp group dinmu:
Follow me on Facebook: https://www.facebook.com/shehudiezer1
E-mail: alameengobeer1@gmail.com
Instagram: https://www.instagram.com/shehudiezer
Twitter: https://www.twitter.com/shehudiezer
Threads: https://www.threads.net/@shehudiezer
YouTube Channel: https://youtube.com/@dandalinshehudiezer1819?si=FK_IusL29wplpNAc kuyimana subscribing kuma kudanna qararrawa
Alhamdulillah