Sirrin Hana Ɓarawo Shiga Gida Ko Shago
SIRRIN HANA ƁARAWO SHIGA GIDA KO GONA KO SHAGO
Assalamu alaikum warahmatullahi ta'ala wa barakatuhu ƴan uwa maza da mata mabiya wannan shafin nawa mai albarka na shehudiezer.com ina gaisheku ina yimuku fatan alkhairi, ya kwana biyu ya sanyi ya ijtihadi ya ibada, to Allah yasa mudace duniya da lahira alfarmar Annabi da Alqur'ani
Kamar kullum dai still yau gashi naqara zomuku da wannan babban sirri hana ɓarawo ya shigarmaka gida ko shago ko gona da izinin Allah
Wannan babban sirri ne na kafi na gida ko shago go gona, misali wanda yayi gida a gefen gari ko yayi gida a inda babu jama'a sosai yana tsoron ayimasa sata ko yana tsoron yakai amaryarsa wani abu yasameta ko ɓarayi sudinga shigarmata ko kwarto ko wani abun chutarwa dai, to da izinin Allah ga abunda za'ayi indai har akayi to magana taqare ba ubanda ya isa ya shigarmaka gida koda bakanan ma da izinin Allah dayardar Allah 👇
Asamu farin yadi guda ɗaya ɗaya har guda hudu (1 plain yard×4), normal farin yadi da ake siyarwa ɗari bakwai bakwai ko ɗari biyar biyar, kowane yadi guda arubutamasa Suratul Yasin qafa 1, Ayatul kursiyu qafa 1, Li'ilafi quraish qafa 1, Qul a'uzu birabbil falaqi qafa 1, Qul a'uzu birabbinnasi qafa 1, kaga kenanidan aka rubutawa kowanne yadi wannan surorin da ayoyin yazama jimilla anrubuta Suratul Yasin qafa 4, Ayatul kursiyyu qafa 4, Li ilafi quraish qafa 4, Qul a'uzu birabbil falaqi qafa 4, Qul a'uzu birabbinnasi qafa 4 kenan.
Bayan an rubuta sannan asamu barkono mai kyau wanda bai ragargaje ba wanda bai fashe ba guda 41×4=164, barkono arba'in da ɗaya ɗaya na kowanne yadi har sau 4 kenan yazama barkono 164, sai arabashi gida huɗu yazama 41 kenan kowanne, sai adauko 41 na farko kowane guda ɗaya atofamasa Tabbatyada qafa 1 Alamtara kaifa qafa 1 sai asaka acikin ɗaya daga cikin yadukan guda 4, adauko barkono na biyu shima a tofamasa Tabbatyada qafa 1 da Alamtara kaifa qafa 1, sai asaka acikin yadin, adauko na hudu shima atofamasa asaka acikin yadin yazama barkono hudu kenan, adauko na biyar atofamasa asaka aciki yazama guda 5 kenan, ahaka ahaka za'a yita tofamusu har sai antofawa guda 41 na farko an sakashi acikin qyallen farko sai anaɗe qyallen tareda barkonon guda 41 sai a ajiye agefe.
Bayan angama an naɗe sai aɗauko yadi na biyu shima a kawo barkono guda 41 kowanne shima za'a tofamasa Tabbatyada qafa 1 Alamtara kaifa qafa 1 asaka aciki, ahaka ahaka har agama tofawa guda 41 ɗinsa ana sakawa aciki, in angama shima sai anaɗe yadin tareda barkonon.
Aɗauko yadi na uku shima aɗauko barkononsa guda 41 suma ayimusu yanda aka yiwa nafarkon, in angama shima anaɗeshi aɗauko yadi na huɗu shima da barkononsa atofamusu anaɗesu tareda yadin
Bayan an naɗe yadukan guda 4 kowanne tareda barkonsa sai asamu tukunyoyin qasa guda 4 wadanda akasan wannan yadin zaishiga cikin su
Ga yanda tukunyar qasa take👇
Bayan an nemo tukunyoyin qasar sai asaka kowanne yadi guda ɗaya acikin tukunya ɗaya, yazama tukunya guda 4 kenan, sai aje ayi rami kowace kusurwa ta gidan abinne ɗaya a Gabas ɗaya a yamma ɗaya a kudu ɗaya a arewa , idan a gida ne ayi rami ɗaya a cikin gidan ta gabas, ɗaya acikin gidan ta yamma, ɗaya acikin gidan ta arewa, ɗaya acikin gidan takudu, koda kuwa acikin ɗaki ne takama ayi gina a binne to tabbas ayi.
Indai akayi shikenan Insha Allahu duk wani mugu mutum ko aljani angama dashi, hankalinka ya kwanta wannan la shakka fihi wallahi
Domin neman qarin bayani kokuma masu neman shehudiezer yahaɗamusu wannan aikin na yadi a aikamusu har garinda suke muna haɗawa kuma muna aikawa acikin qanqanin lokaci, a ko ina afaɗin Nigeria da Niger da duk wasu qasashe makusanta, kokuma masu so muyimusu aiki na karya sihiri ko mallaka ko juyoda hankalin saurayi kokuma wacce take fama da qalubalen kishiya ko mijinta, zamu saitamasa zama, ko wacce takeson yin aure ko maganar kasuwanci, kokuma aiki wanda yashafi rayuwarsu kokuma lafiyarsu ko mu'amalarsu sai su tuntubeni akan numbobina kokuma akan WhatsApp a wadannan numbobin nawa👇
08136560680 (WhatsApp and Call)
09020132884
Muna yin ko wane irin aiki, in dai na magunguna da asrarai da addu'o'i da shawarwari ne, duk wanda yake da buqata game da matsalar aure ko soyayya ko firaqu mai qwaqqwaran dalili, ko kasuwancin ko takara ko ƴan siyasa ko dafa'i ko jalabi ko istihara ko Ramli da binciken rayuwa da binciken aure da gane yanda aure zai kasance duk muna yi.
Sannan kuma bugu da qari akwai waɗansu magunguna kala-kala acikin wannan shafin nawa idan kunyi aqasa kokuma kunyi sama zaku kallesu, kuma kuyi saving din bookmark na page ɗin nawa a browser dinka domin duba new update a page din
Ga link na WhatsApp group dinmu ga waɗanda sukeso sushiga:
Follow me on Facebook: https://www.facebook.com/shehudiezer1
E-mail: alameengobeer1@gmail.com
Instagram: https://www.instagram.com/shehudiezer
Twitter: https://www.twitter.com/shehudiezer
Threads: https://www.threads.net/@shehudiezer
YouTube Channel: https://youtube.com/@dandalinshehudiezer1819?si=FK_IusL29wplpNAc
Kuyimana subscribing kuma kudanna qararrawa
Alhamdulillah
07-01-2024