Asirin “Zaburo Kafãɗi”

Asirin Zaburo Ka Faɗi



Assalamu alaikum jama'a ahli na wannan shafin nawa mai tarin albarka maza da mata yara da manya malamaina da almajiraina dukkaninku ina yimuku fatan alkhairi duniya da lahira, Allah yasa muyi kyakkyawan qarshe

Yau nazowa da ƴan uwa masu buqata wannan sirri mai muhimmanci saboda gudun cin mutunci ko wulaqanci ko tozarci daga mutane da qauraye da ƴan daba da waɗanda suka fika qarfi

Sirri ne na zaburo kafaɗi, ma'ana idan mutum ya taso ya tinkaroka da niyyar zai cutar dakai kokuma zai dakeka ko zai mareka ko zai amshemaka wani abu, to zai faɗi, zaiji ciwo kokuma ya karye ko ya gusɗe, bazai dai samu damar kaiwa garebaka saidai ma kai ka taimakamasa wurin tayardashi alfarmar Annabi da Bismillahi

Wannan sirrin ana yinsa ne ranar Juma'a, za'a samo  Farar Takarda a rubuta wannan ayar a ranar juma'a, ga ayar 👇
 فأخذتهم الرجفة فأصبحوٱ في دارهم جثمين
‘Fa akhazat humur rajfatu fa asbahuu fee dãrihim jãsimeen’
Qaqfa bakwai za'a rubuta
Bayan an rubuta sai a ajiye takardar sai wani sati wata juma'a kenan sai asake tubuta ayar qafa bakwai ajikin takardar, in an rubuta sai aqara mayarda takardar a ajiye sai zuwa wani sati, amma fa rubutun ayishi qanana saboda yanada yawa
Wata juma'ar ma arubuta ayar qafa bakwai, ahaka ahaka sai anyi juma'a bakwai ana rubuta ayar qafa bakwai, kunga kenan yazama ayar an rubutata sau 49 kenan, aranarda aka gama rubutun gabaɗaya sai a nemo ɓargon karyayyar dabba (dabbarda ta karye, ɓargon cikin qashinta akeso)

Bayan an shafawa takardar ɓargon sai anaɗe layar arufata da fatar Tayi, Ma'ana fatar ɗan cikin dabbarda aka yanka, idan aka yanda dabba mai ciki ai ana samun ɗa acikinta ko, to fatarsa akeso a rufa layar dashi, ana siyarda ita a kasuwa idan akayi za'a za'a iya samu

Wannan sirrin Mujarrabine...
Domin neman qarin bayani kokuma masu neman wannan laya haɗaɗɗiya munada haɗata kuma muna aikawa a duk inda kake afaɗin Nigeria da Niger da duk wasu qasashe makusanta, ko guda hamsin akeso muna iya haɗasu, kokuma masu so muyimusu aiki na karya sihiri ko mallaka ko juyoda hankalin saurayi ko wacce take fama da matsalar kishiya ko matsalar miji ko wacce takeson yin aure ko maganar kasuwanci, kokuma aiki wanda yashafi rayuwarsu kokuma lafiyarsu ko mu'amalarsu sai su tuntubeni akan numbobina kokuma akan WhatsApp a wadannan numbobin nawa👇

08136560680 (WhatsApp and Call)

09020132884

Muna yin ko wane irin aiki, in dai na magunguna da asrarai da addu'o'i da shawarwari ne, duk wanda yake da buqata game da matsalar aure ko soyayya ko firaqu mai qwaqqwaran dalili, ko kasuwancin ko takara ko ƴan siyasa ko dafa'i ko jalabi ko istihara ko Ramli da binciken rayuwa da binciken aure da gane yanda aure zai kasance duk muna yi.

Sannan kuma bugu da qari akwai waɗansu magunguna kala-kala acikin wannan shafin nawa idan kunyi aqasa kokuma kunyi sama zaku kallesu, kuma kuyi saving din bookmark na page ɗin nawa a browser dinka domin duba new update a page din

Ga link na WhatsApp group dinmu ga waɗanda sukeso sushiga:








YouTube Channel: https://youtube.com/@dandalinshehudiezer1819?si=FK_IusL29wplpNAc kuyimana subscribing kuma kudanna qararrawa



Alhamdulillah
07-01-2024

Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url