Sirrin Haɗa Soyayya

SIRRIN JEFA SOYAYYA DA HAƊA SOYAYYA A ZUCIYAR WANDA AKE SO



Assalamu alaikum warahmatullahi ta'ala wa barakatuhu jama'a masu bibiyar wannam shafin namu na shehudiezer mai albarka.

Dafatan kowa yana cikin qoshin lafiya da aminci da godiyar Allah, to Allah yasa mudace Allah yagafartawa iyayenmu da malamanmu amin.

Yau dai kamar kullum munzomuku da asirin haɗa soyayya tsakanin saurayi da budurwa kokuma tsakanin masoyi da wanda ake so, wannan sirrin mujarrabi ne, yana aiki wallahi mun gwadashi munci amfaninsa, saboda haka ka/ki ji tsoron allah kada kayi wannan maganin domin fasiqanci ko ramuwar gayya sai domin aure domin raya sunnar ma'aiki SAW, aji tsoron Allah.

Batareda ɓata lokaci ba ga yadda sirrin yake👇

Dafarko za'a nemi farar takarda arubuta Suratul Yasin qafa ɗaya amma yadda ake rubutun shine duk gaban aya za'a rubuta sunan wanda akeso yakamu da soyayyar ka, idan anzo Kumsa kuma sai arubuta sunan uwar mutumin, ga waɗanda basu saniba idan akace Kumsa ana nufin aya ta 5 ko 15 ko 25 ko 35 ko 45 ko 55 ko 65 ko 75 ko 85 ko 95. etc, idan anzo Kuri kuma sai arubuta sunan uban mutumin, ga waɗanda basusan me ake cewa Kuri ba to ana nufin aya ta 10 ko 20 ko 30 ko 40 ko 50 ko 60 ko 70 ko 80 ko 90 ko 100.

Ahaka za'a gama rubuta yasin qafa daya, bayan angaka rubutawa sai ayi laya da takardar anaɗeta da farin zare sai anemo farar albasa a huda tsakiyar albasar asaka layar acikin albasar sai abunne albasar a qasan murhun wuta tayanda zafin wutar zai dinga isa ga albasar, bayan an bunne sai anemi farin Zakara wanda yayi shekara ayanka.

To wallahi dayardar Allah duk wanda kayiwa wannan aikin ko aljanine sai yayima so mai tsanin gaske, yi nayi, bari nabari.

Akula da wannan sirrin, sirri ne mai haɗari

Duk wanda yake da tambaya ko neman qarin bayani game da wannan sirrin ko wani sirri wanda na yi posting a wannan website ɗin nawa yayi comment, ko yake so a yimasa wannan aiki yakirani 08136560680

Muna yin aiki ko wane irin aiki, in dai na magunguna ne da na asrarai da na addu'o'i da na shawarwari ne, duk wanda yake da wata irin buqata game da matsalar aure ko matsalar alaqa ko soyayya ko firaqu ko kasuwanci ko takarar mulki ko ɗan siyasa ko dafa'i ko jalabi ko istihara ko Ramli da binciken rayuwa da istihara da binciken aure da gane yanda aure zai kasance yanda halayen amaren yake, da ɗabi'arsu da burujinsu da gidan aurensu, cikin ikon Allah.

Domin neman qarin bayani ko yake son wani aiki ko bincike sai ya kirani a numbobin wayata gasu kamar haka:

08136560680 Call and WhatsApp

09020132884 Call

Sannan kuma bugu da qaari akwai waɗansu magunguna kala-kala acikin wannan shafin nawa idan kunyi aqasa kokuma kunyi sama zaku kallesu, kuma kuyi saving din bookmark na page ɗin nawa a browser dinka domin duba new update a page din.

Ga link na WhatsApp group dinmu:

https://chat.whatsapp.com/DfCzfdMbVNQ9adedPhDBLn

Follow me on Facebook: https://www.facebook.com/shehudiezer1

E-mail: alameengobeer1@gmail.com

Alhamdulillah 🤲

Shehudiezer ✍️

25-09-2024

Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url