SIRRIN FIRAQU
Sirrin Firaqu Mujarrabun Domin Raba Mutane 2 Waɗanda Basu Chanchanci Zama a Tare Ba
Assalamu alaikum warahmatullahi ta'ala wa barakãtuhu jama'a al'ummar Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama, ina gaishe ku tare da fatan alkhairi a gareku da nisan kwana mai albarka, Allah ya qara mana lafiya da zaman lafiya, yabamu kwanciyar hankali da masoya na gari, Allah ya haɗamu da fuskar manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama amin amin.
Kamar kullum dai yau ma na zomuku da wani babban sirri na Firaqu, wato raba tsakanin mutum da mutum ko mace da mace ko mace da namiji ko namiji da mace ko namiji da namiji ko mutum da aljani, wannan aikine mujarrabi.
Dafarko dai za'a nemo Jinin kura da Jinin kare da Jinin Mage da Jinin ɓera ahaɗasu a wuri ɗaya sai arubuta wannan saqandamin qafa 3 akan baqar takarda da wannan jinin, za'a rubuta sunayensu asama da qasa suna tafiyar gabas da yamma, ga saqandamin aqasa👇
Waɗanda basusan meye baqar takarda ba gatanan aqasa👇, ana siyarda ita wurin masu siyarda kayan koli a kasuwa
Bayan angama rubuta layoyi ukun daidai kamar yanda na rubuta sai aɗauki laya 1 daga cikin ukun aje a binne a maqabarta, aɗauki ta biyun aje a binne a bola, aɗauki ta ukun ajefata a masai ko shadda.
Idan akayi wannan aikin daidai babu kuskureko aljanu ne sai an rabasu dayardar Allah.
Mujarrabun..
Duk wanda yayi wannan aiki domin son zuciya ko cin amana ko baqinciki ko ruguza alaqar alkhairi ban yafemasa ba, idan late comer yayimaka snatching kanada damar bamu kwangilarshi mukoresa a zuciyar budurwarka, haka zalila idan cousin ɗinsa tayimiki snatching ɗinsa zaki iya bamu kwangilarta mu koreta a zuciyarsa kwatakwata mu mayardake batareda wata damuwa ba.
Akula da wannan sirrin, sirri ne mai haɗari
Duk wanda yake da tambaya ko neman qarin bayani game da wannan sirrin ko wani sirri wanda na yi posting a wannan website ɗin nawa yayi comment, ko yake so a yimasa wannan aiki yakirani 08136560680
Muna yin aiki ko wane irin aiki, in dai na magunguna ne da na asrarai da na addu'o'i da na shawarwari ne, duk wanda yake da wata irin buqata game da matsalar aure ko matsalar alaqa ko soyayya ko firaqu ko kasuwanci ko takarar mulki ko ɗan siyasa ko dafa'i ko jalabi ko istihara ko Ramli da binciken rayuwa da istihara da binciken aure da gane yanda aure zai kasance yanda halayen amaren yake, da ɗabi'arsu da burujinsu da gidan aurensu, cikin ikon Allah.
Domin neman qarin bayani ko yake son wani aiki ko bincike sai ya kirani a numbobin wayata gasu kamar haka:
08136560680 Call and WhatsApp
09020132884 Call
Sannan kuma bugu da qaari akwai waɗansu magunguna kala-kala acikin wannan shafin nawa idan kunyi aqasa kokuma kunyi sama zaku kallesu, kuma kuyi saving din bookmark na page ɗin nawa a browser dinka domin duba new update a page din.
Ga link na WhatsApp group dinmu:
Follow me on Facebook: https://www.facebook.com/shehudiezer1
E-mail: alameengobeer1@gmail.com
Alhamdulillah 🤲
Shehudiezer ✍️
26-09-2024