Sirrin Kashe Magana Ko Fitina Ko Kashe Shari'a

Sirrin Kashe Magana Ko Shari'a Ko Fitina Ko Rigima



Assalamu alaikum warahmatullahi ta'ala wa barakãtuhu jama'a al'ummar Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama, ina gaishe ku tare da fatan alkhairi a gareku da nisan kwana mai albarka, Allah ya qara mana lafiya da zaman lafiya, yabamu kwanciyar hankali da masoya na gari, Allah ya haɗamu da fuskar manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama amin amin. Kamar kullum dai yau ma na zomuku da wani babban sirri na kashe magana ko shari'a ko rigima ko hayaniya.
Batareda ɓata lokaci ba ga yadda aikin yake👇

Dafarko dai anemo gamba ko alqalami guda ɗari(100) sai afeqesu ayi kuraman alqaluma baza'a tsaga tsakiyarsu ba, gabaɗaya alqaluman guda ɗari za'a feqe, kowanne alqalami guda ɗaya za'a rubuta wannan ayar qafa ɗaya👇
كلما أوقدوا نارا للحرب أطفأها الله
Ga yadda ake rubutun acikin wannan hoton👇


Wannan ayar tasama za'a dinga rubuta qafa ɗaya da kowanne alqalami guda ɗaya, amma fa yanda akeyin rubutun shine duk qafa ɗaya bayan an rubuta da alqalamin ya karye, misali idan kaɗauko allo ka ajiye alqalumanka guda ɗari agefe sai kaɗauko alqalami 1 daga cikin 100 sai karubuta 
كلما أوقدوا نارا للحرب أطفأها الله, sai kachaka alqalamin a allon kokuma aqasa ko agefenka, sai kamayarda alqalamin gefe, sai kaɗauko wani alqalami na 2, shima karubuta ayar kachakashi shima, kaɗauko alqalami na uku shima karubuta kachakashi, ahaka ahaka zaka dinga yi har kagama gabaɗaya.

Bayan kagama sai kawanke rubutun katona rami mai zurfi kazuba alqaluman acikin ramin sai kazuba fetur akan alqaluman sai kaɗauki ashama kakunna wuta, a yayinda wutar take ci sosai sai kakashe wutar da wannan ruwan rubutun daka rubuta, kafin suracin wutar yagama bajewabsai abunne ramin 

Wannan sirrin Mujarrabun ne.

Duk wanda yake da tambaya ko neman qarin bayani game da wannan sirrin ko wani sirri wanda na yi posting a wannan website ɗin nawa yayi comment, ko yake so a yimasa wannan aiki yakirani 08136560680

Muna yin aiki ko wane irin aiki, in dai na magunguna ne da na asrarai da na addu'o'i da na shawarwari ne, duk wanda yake da wata irin buqata game da matsalar aure ko matsalar alaqa ko soyayya ko firaqu ko kasuwanci ko takarar mulki ko ɗan siyasa ko dafa'i ko jalabi ko istihara ko Ramli da binciken rayuwa da istihara da binciken aure da gane yanda aure zai kasance yanda halayen amaren yake, da ɗabi'arsu da burujinsu da gidan aurensu, cikin ikon Allah.

Domin neman qarin bayani ko yake son wani aiki ko bincike sai ya kirani a numbobin wayata gasu kamar haka:

08136560680 Call and WhatsApp

09020132884 Call

Sannan kuma bugu da qaari akwai waɗansu magunguna kala-kala acikin wannan shafin nawa idan kunyi aqasa kokuma kunyi sama zaku kallesu, kuma kuyi saving din bookmark na page ɗin nawa a browser dinka domin duba new update a page din.

Ga link na WhatsApp group dinmu:




Alhamdulillah 🤲
Shehudiezer ✍️
26-09-2024
Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url