SIRRIN SAMUN MIJIN AURE KO MATAR AURE
SIRRIN SAMUN MIJIN AURE KO MATAR AURE
Assalamu alaikum warahmatullahi ta'ala wa barakãtuhu jama'a al'ummar Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama, ina gaishe ku tare da fatan alkhairi a gareku da nisan kwana mai albarka, Allah ya qara mana lafiya da zaman lafiya, yabamu kwanciyar hankali, Allah ya haɗamu da fuskar manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama amin amin.
Kamar kullum dai yau ma na zomuku da wani babban sirri na samun mijin aure ga mata, dakuma samun matar aure ga maza.
Ina ƴanmata waɗanda basuda samari ko maneman aure kwatakwata? Ina zawarawa waɗanda suka rasa mijin aure?, ga waraka tazomuku har cikin wayoyinku dayardar Allah.
Yanda ake yin wannan aikin shine ana rubuta wannan ayoyin👇
وزينها للنظرين
وألقيت عليك محبة مني
Ga yadda ake rubutun acikin hotonnan naqasa👇
Za'a rubuta qafa arba'in da ɗaya sai awanke rubutun asha, haka za'ayi har kwana bakwai wato sati ɗaya kenan, amma ranar qarshe idan anzo shan rubutun sai arage ɗan kaɗan ajiqa lalle dashi sai ayi qunshi a qafa da hannu to lallai za'a tara samari kuma za'a samu na aure na kirki Insha Allah.
Duk wanda yake da tambaya ko neman qarin bayani game da wannan sirrin ko wani sirri wanda na yi posting a wannan website ɗin nawa yayi comment, ko yake so a yimasa wannan aiki yakirani 08136560680
Muna yin aiki ko wane irin aiki, in dai na magunguna ne da na asrarai da na addu'o'i da na shawarwari ne, duk wanda yake da wata irin buqata game da matsalar aure ko matsalar alaqa ko soyayya ko firaqu ko kasuwanci ko takarar mulki ko ɗan siyasa ko dafa'i ko jalabi ko istihara ko Ramli da binciken rayuwa da istihara da binciken aure da gane yanda aure zai kasance yanda halayen amaren yake, da ɗabi'arsu da burujinsu da gidan aurensu, cikin ikon Allah.
Domin neman qarin bayani ko yake son wani aiki ko bincike sai ya kirani a numbobin wayata gasu kamar haka:
08136560680 Call and WhatsApp
09020132884 Call
Sannan kuma bugu da qaari akwai waɗansu magunguna kala-kala acikin wannan shafin nawa idan kunyi aqasa kokuma kunyi sama zaku kallesu, kuma kuyi saving din bookmark na page ɗin nawa a browser dinka domin duba new update a page din.
Ga link na WhatsApp group dinmu:
Follow me on Facebook: https://www.facebook.com/shehudiezer1
All social media platforms @shehudiezer
E-mail: alameengobeer1@gmail.com
Alhamdulillah 🤲
Shehudiezer ✍️
27-09-2024