Maganin Qarfin Maza

Maganin Kuzari, Qarfi, Gamsarwa, Rashin Kawowa Dawuri

Assalamu alaikum warahmatullahi ta'ala wa barakãtuhu jama'a al'ummar Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama, ina gaishe ku tare da fatan alkhairi a gareku da nisan kwana mai albarka, Allah ya qara mana lafiya da zaman lafiya, yabamu kwanciyar hankali da masoya na gari, Allah ya haɗamu da fuskar manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama amin amin. Kamar kullum dai yau ma na zomuku da wani babban sirri na maganin qarfin maza sahihi.

Dafarko anaso kanemi farin gagai da baqin gagai da saiwar hankufa, ana samunsu wurin masu siyarda kayan yaji da magungunan gargajiya, ga hotunansu a qasa👇



Bayan an nemo Farin gagai da baqin gagai da saiwar hankufa sai karubuta wannan ayar “والنزعت غر”, iya nan zaka tsaya, bazaka qarasa ayar ba, qafa dubu zaka rubuta sai kawanke rubutun kaɗan zuba wannan itatuwan wanda kadaka kahaɗa da rubutun kasha 
Wannan mujarrabi ne Insha Allahu, zaka samu qarfi, dogon zango, kuzari, da lafiya.

Wanda yake da tambaya ko neman qarin bayani game da wannan sirrin ko wani sirri wanda na yi posting a wannan website ɗin nawa yayi comment kokuma yakirani 08136560680
Muna yin aiki ko wane irin aiki, in dai na magunguna ne da na asrarai da na addu'o'i da na shawarwari ne, duk wanda yake da wata irin buqata game da matsalar aure ko matsalar alaqa ko soyayya ko firaqu ko kasuwanci ko takarar mulki ko ɗan siyasa, ko neman shiga awurin uban gida ko dafa'i ko jalabi ko istihara ko Ramli da binciken rayuwa da istihara da binciken aure da gane yanda aure zai kasance yanda halayen amaren yake, da ɗabi'arsu da burujinsu da gidan aurensu, cikin ikon Allah.

Domin neman qarin bayani ko yake son wani aiki ko bincike sai ya kirani a numbobin wayata gasu kamar haka:

08136560680 Call and WhatsApp

09020132884 Call

Sannan kuma bugu da qaari akwai waɗansu magunguna da sirruka kala-kala acikin wannan shafin nawa idan kunyi aqasa kokuma kunyi sama zaku gansu, kuma kuyi saving din bookmark na page ɗin nawa a browser dinka domin duba new update a page din.

Ga link na WhatsApp group dinmu:



All social media platforms @shehudiezer


Alhamdulillah 🤲
Shehudiezer ✍️
29-09-2024
Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url