Maganin Farinjini Da Kwarjini Mujarrabun

Maganin Farinjini da Kwarjini Mujarrabun


Assalamu alaikum warahmatullahi ta'ala wa barakãtuhu jama'a al'ummar Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama, ina gaishe ku tare da fatan alkhairi a gareku da nisan kwana mai albarka, Allah ya qara mana lafiya da zaman lafiya, yabamu kwanciyar hankali da masoya na gari, Allah ya haɗamu da fuskar manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama amin amin. Kamar kullum dai yau ma na zomuku da wani babban sirri ingantacce na farinjini da Kwarjini

Idan kana son duk wanda yaganka mace ko namiji yara da manya, ƴan siyasa, manyan mutane,duk wanda yaganka zai maka so mai tsananin gaske to ka jarraba ko kijarraba wannan aikin wallahi.

Aikin anaso ayishi ne ranarda watan musulunci yakai 14, ma'ana daren 14 gawata
Awannan ranar zakarubuta ko zakirubuta wannan ayar qafa arba'in da ɗaya👇
فلما رأينه أكبرنه وقطعن أيديهن وقلن حش لله ما هذا بشرا إن هذآ إلا ملك كريم
Bayan angama sai arubuta wannan ayar qafa goma sha ɗaya akan mudubi👇 وزينها للنظرين 
Sai arubuta hatinnan dake jikin hotonnan naqasa, qafa uku👇


Bayan angama komai da komai an wanke rubutun sai aɗorashi asaman kwano ko rufin gida ko rufin ɗaki ya kwana, da asuba sai ashanys rubutun

Indai kikayi wannan aikin kokuma kayi wannan aikin to Insha Allah duk wanda yaganka mace ko namiji zai soka so mai tsananin gaske, aikine mujarrabun sahihun Kuma wannan sirrin mace zata iyayinsa namiji ma zai iyayi.

Wanda yake da tambaya ko neman qarin bayani game da wannan sirrin ko wani sirri wanda na yi posting a wannan website ɗin nawa yayi comment kokuma yakirani 08136560680, idan ban ɗaukaba yaturamun text.

Muna yin aiki ko wane irin aiki, in dai na magunguna ne da na asrarai da na addu'o'i da na shawarwari ne, duk wanda yake da wata irin buqata game da matsalar aure, ko matsalar ƴaƴanki ko yaronki yafara wani mugun hali, ko matsalar rashin aure ko matsalar alaqa ko soyayya ko firaqu ko kasuwanci ko takarar mulki ko ɗan siyasa, ko neman shiga awurin uban gida ko dafa'i ko jalabi ko istihara ko Ramli da binciken rayuwa da istihara da binciken aure da gane yanda aure zai kasance yanda halayen amaren yake, da ɗabi'arsu da burujinsu da gidan aurensu, cikin ikon Allah.

Domin neman qarin bayani ko yake son wani aiki ko bincike sai ya kirani a numbobin wayata gasu kamar haka:

08136560680 Call, Message and WhatsApp

09020132884 Call extra

Sannan kuma bugu da qaari akwai waɗansu magunguna da sirruka kala-kala acikin wannan shafin nawa idan kunyi aqasa kokuma kunyi sama zaku gansu, kuma kuyi saving din bookmark na page ɗin nawa a browser dinka domin duba new update a page din.

Ga link na WhatsApp group dinmu:



Ku tuntuɓeni a dukkanin social media ta hanyar searching username ɗina @shehudiezer


Alhamdulillah 🤲
Shehudiezer ✍️
22-07-2025
Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url