Sirrin Kiranyen Mutuminda Kuke Tare Amma ya Juyamaka Baya Ko Yafara Janyemaka

SIRRIN KIRANYEN MUTUMINDA KAKE SO AMMA KUMA SHI YANA JUYAMAKA BAYA, KOKUMA YA GUJEKI / TA GUJEKA YA YAUDAREKI / TA YAUDAREKA Assalamu alaikum bãyin Allah na gari, yan uwana maza da mata ina yi muku fatan alkhairi tareda dumɓin godiya gareku domin goyon bayan ku da addu'o'in ku da gudunmawar ku, Allah ya sakamu da alkhairi ya sakaku a cikin rahamarsa, yau ganinan na zomuku da wata tsaraba cikakkiya, mai girma, mai alfarma mai rai

Wannan sirrin shine sirrin kiran mutuminda ya gujeka, kuma sirrine na karkato da hankalin zuciyarda kake so, kokuma janyo hankalin wanda kuke tare yafara gujemaka ko yariga gujemaka , kokuma uban gidanda yafara yimaka wulaqanci ko yayi maka wulaqanci, kokuma mai gidanki yafara yimiki wulaqanci ya nanunamiki kin isheshi kokuma bata ke yake ba ba kece a gabansa ba babu gaira babu dalili, kokuma wasu abokananka kokuma abokanan aiki sun fara chanza maka / sun chanza maka ma kwata kwata, kokuma wani yana nuna maka qiyayya kai kuma baka son hakan tana faruwa a tsakaninka dashi to Insha Allah a yau ga sirrinda zakayi wanda zaka kira mutum ka janyoshi yadawo fiyeda yanda yake dakai ada kokuma ka/ki nemeni a WhatsApp ta wannan numbar 08136560680 idan kanason ayi maka wannan babban aikin

Ga sirrin nan mujarrabun ne an gwadashi an ci amfanin sa 👇👇

Dafarko dai ana so ka tabbatar kana da tsarki mai kyau, kasaka tufafi/ kaya masu kyau, sannan kayi alwala, bayan kayi alwala zaka zo kayi niyya sai kayi nafila raka'a 2, raka'a ta farko zaka karanta FATIHA da ALAM NASHRAH, raka'a ta biyu zaka karanta FATIHA da IZÃ JÃ'A.

Bayan kayi sallama sai kayi miftahul amal ma'ana Istigfari qafa ɗari (100), Salatin Annabi qafa ɗari (100), ,La ilaha illallahu qafa ɗari (100), bayan ka gama Istigfari da Salatin Annabi da La ilaha illallahu ɗin sai kayi niyya ka qudurci buqatar da kake so akan abunda kake so Allah yabiya maka buqatar ka akan mutumin, sai kafara wuridin YA WADUUDU qafa dubu ashirin 20,000, amma kuma duk qafa dubu idan anzo za'a ambaci sunan wanda ake son Allah ya juyoda hankalinsa ya sassautarda zuciyar sa, za'ace YÃ WADUUDU WUDDANEE FEE QALBI (Sunansa), misali idan sunansa Muhammadu sai ace “YÃ WADUUDU WUDDANEE FEE QALBI MUHAMMADU”
Haka za'a ambata idan aka zo dubu daya, haka za'a qara ambata idan akazo dubu biyu, haka za'a qara ambatawa idan aka zo dubu uku, ahaka ahaka har a gama, Insha Allahu kafin kagama / kigama wannan wuridin wallahi sai Allah ya sakawa wannan mutumin tinani a kanka, da kuma qaunarka sai ya tina wani abu game dakai kuma sai yaji yana sonka, koda ace faɗa kuka yi zaiji cewa zai je ya nemi shiri da kai, zaiji yayi da na sanin yin faɗa ko ɓatawa dakai ko yimaka wulaqanci da yayi.
Wannan shine qarshen wannan posting ɗin namu na yau gameda kiranye, in an gama inda hali asamu ayi sadaqa domin sadaka tanada muhimmanci sosai...

Tabbas wannan sirrin sirri ne mujarrabi an gwadashi sosai kuma yayi amfani, kuma ku gwada ku jarraba zaku bamu labari a comment section, in kuma mutum yaga cewa abun ya yimasa wahala zai iya tuntubata a waccan numbar dana bayar a sama domin a yimaka sai ka bayarda abun sadaqa.
Note/ Akula: Wannan sirrin ba na mallaka bane ba, sirri ne na kiran mutuminda ya guje ka kokuma ya fara chanza maka ko ya gudu ya barka ko ya watsar dakai ko yake shareka ko yake wulaqantaka da sauransu.
Allah ya taimakemu ya bamu nasara akan dukkanin abunda muka saka a gaba alfarmar Annabi Muhammadu Sallallahu alaihi Wasallam, Allah ka taimakemu da taimakonka ka tsaremu da tsarewarka ka kiyayemu da kiyayewarka bijahi Rasulillahi sallallahu alaihi wasallama alhamdulillahi.

Sannan kuma ƴan uwa dan Allah kuyi haquri, kwanakin baya nayi alkawarin zan kawo maku yadda ake yin Istihara ta asali ba jabu ba, amma kuma har yanzu ban kawo ba, hakan yaci tura, an samu matsala ne ban gama haɗa bayanan istiharar ba shi yasa banyi posting dinta ba, dan Allah ina neman afuwa akan hakan.
Sannan kuma bugu da qaari akwai waɗansu magunguna da sirruka kala kala a cikin wannan shafin nawa idan kun yi qasa kokuma kunyi sama zaku kallesu zaku gansu, zaku samu abubuwa daban daban wadanda zasu taimakeku zaku amfana dasu sosai, kuma kuyi saving din bookmark na page ɗin nawa a browser ku domin duba new update a page din.
Domin neman qarin bayani kokuma masu neman muyi musu wannan aikin na karya sihiri ko mallaka ko wacce takeson yin aure ko maganar kasuwanci, kokuma aiki wanda yashafi rayuwarsu kokuma lafiyarsu ko mu'amalarsu sai su tuntubeni akan numbobina kokuma akan WhatsApp a wadannan numbobin nawa👇
09020132884

Duk Wanda yake da tambaya sai yayi comment aqasa da tambayarsa kokuma yakirani a waya 08136560680, Allah yasa mudace duniya da lahira ameen.

Bayan haka ga link na WhatsApp group dinmu: https://chat.whatsapp.com/DfCzfdMbVNQ9adedPhDBLn
Follow me on Facebook: https://www.facebook.com/shehudiezer1
Tiktok: 
https://www.tiktok.com/shehudiezer/
YouTube Channel: https://youtube.com/@dandalinshehudiezer1819?si=FK_IusL29wplpNAc


Next Post Previous Post
7 Comments
 • Ali mah zaurey
  Ali mah zaurey September 22, 2020 at 9:19 AM

  Salamu,alaikum.dan allah ina iyayinsa da rana.?

  • Shehudiezer
   Shehudiezer April 10, 2021 at 3:41 AM

   Eh zaka iya yinsa darana

 • Ali mah zaurey
  Ali mah zaurey September 22, 2020 at 9:20 AM

  Enter your comment...

 • Ali mah zaurey
  Ali mah zaurey September 22, 2020 at 9:21 AM

  Zan.iyayinsa da rana.?

  • Shehudiezer
   Shehudiezer August 17, 2021 at 12:10 PM

   Eh zaka iya yi

  • Ameena
   Ameena December 19, 2021 at 9:18 AM

   Dan Allah ka taimaka da sirrin daze turo iyayen shi ayi magana

  • Shehudiezer
   Shehudiezer July 1, 2022 at 8:37 AM

   Kimun magana a WhatsApp 08136560680

Add Comment
comment url