Maganin Qarfin Maza Mai Taken Qaromin Kishiya Maigida

MAGANIN QARFIN MAZA MAI TAKEN QAROMIN KISHIYA MAIGIDA, KOKUMA SANDAR QARFEAssalamu alaikum warahmatullahi ta'ala wa barakatuhu ƴan uwa maza da mata mabiya shafina masu albarka, dafatan kuna biye damu kowane posting mukeyi kuna ɗaukarsa kuma kuna amfani dashi, Allah yasa haka Ameen, Allah ya datar damu yasa mu gama lafiya yajiqan iyayenmu da malamanmu yabamu zuri'a ɗayyaba ya yarda damu ya bamu lafiya da zaman lafiya Amin 
YAU WANNAN GUZURIN DA NAZO DASHI NA MASU AURE NE DA MASU MATA, IDAN BAKADA AURE GWAURO KAJA BAYA KO GWAURUWA KIJA BAYA WANNAN BA NAKU BANE
Maganine na qarfin jima'i da maganin matsalar saurin inzali ssuron kawowa dakuma matsalar rashin gamsarda uwargida da matsalar rashin samun haihuwa sanadiyyar rashin qarfi, dakuma matsalar tsinkewar sha'awa bayan kawowa ta farko bayan releasing na farko.

Ina waɗanda basa iya kwanciya da matansu sau 4 ko 5 ko 6 a dare ɗaya? Kuzo sauqi ya samu, matsalarku tazo qarshe alfarmar Annabi da Alqur'ani, wannan maganinda zan baku guarantee ne ku nustu kuyi qoqari kuyi haquri ku nemo abubuwanda zan faɗa ku haɗa, indai har kuka haɗa to Insha Allah magana ta qare ga bayanin maganin aqasa👇👇👇

Wannan sirrin da zan baku sirri ne na qarfin maza ba shakka a kansa, sunanda ake kiransa shine “qaromin kishiya mai gida” saboda tsananin qarfin sa kuma ana cemasa Saka harija kukan dadi, domin idan mace ɗaya kakeda to idan kahaɗa wannan maganin sai dai kadinga shan sa kaɗan kaɗan, saboda yayi mata yawa, daidansa shine mai mace huɗu 4 shima a hakan maneji zakayi, sai kaaji inama ace ana auren samada mata huɗu saboda jijiyoyin gabanka zasu saki ne su warware kamar an sakamaka batir.

To shidai wannan maganin qarfin mazan sai Allah wanda ya yishi shine kawai zai iya qayyade irin qarfinsa da irin yadda gaban namiji yake buɗewa yayi kauri da tsawo dakuma qarfin jijiyoyi babu saurarawa in ana jima'i ba sauqi, ina maza masu shakkar matansuda tsoron matansu da kunyar matansu saboda rashin gamsarwa da rashin qarfi da rashin bada wuta, to mace ko harijace in kayi wannan haɗin sai ta gudu saboda ka yi mata yawa sosai da yardar Allah.

Da farko dai zaka samo RADO ɗanye guda ɗaya, shidai RADO wani abu ne Kamar dankali yake kamar kayan lambu, ana samunsa a babbar kasuwar kayan gwari kokuma a lambu, ga hotonsa kamar haka👇


In ka nemoshi ɗanye sai ka rubuta masa WANNÃZI'ATI GARR iya nan kawai, zaka yita yin rubutun a jikin RADON zaka zagayeshi da wannan rubutun kamar yanda kuke gani acikin wannan hoton👇


Bayan ka zagayeshi da WANNAZI'ÃTI GARR sai ka samo ƴaƴan idon zakara masu ɗan yawa amma ba sosai ba, idon zakara wani abu ne mai kama da waken soya amma kalarsa ja ne yanada baqin kai, ga hotonsa yanda yake👇


                 Wannan👆 shine idon zakara

Bayan ka samo idon zakaran sai ka samo SAIWAR ROGO amma saiwar rogon wadda ta kalli qasa akeso, ma'ana a tushen saiwar ta rogo wacce take kallon qasa ita zaka nema ko ka ciro, kaga kenan dole zaka je gonar rogo ko inda ake eboshi ka samu saiwarsa wacce ta kalli qasa, kokuma kaje gurin masu magunguna kasa su samo maka, bayan ka samo saiwar wacce ta kalli qasa sai ka dakesu subushe saika sake dakesu su zama gari shikenan in anyi haka wannan maganin qarfin mazan ya haɗu, sai aiki, yadda ake amfani dashi shine kafin kajewa iyalinka ko matarka da minti 20 sai ka zuba garin maganin cokali guda a bakinka sai kabi maganin da ruwa ka haɗiye maganin kawai.

Bayan mintina kaɗan idan ka tabbatar maganin ya fara bin jikinka sai ka jewa iyalinka kaga yadda zaka qare da ita sai dai kana tausayamata kana binta a hankali domin bazata iya jure maka ba domin mai mata 4 shi sai yafi kowa jin dadin wannan haɗin idan ya hada, saboda haka zaka iya yiwa kanka kuma ka yiwa dan uwanka ma idan matarsa ta renasa
Ga masu neman izinin wannan sirrin to sai kuyi sharing idan kuna da hali, idan bakuda halin hakan an baku izini.
Waɗanda sukeda tambaya kuka ko neman qarin haske a kan wannan sirrin zasu iya kiran mu a numbar wayarmu 08136560680, 09020132884

Wadanda sukeso inyi masu wani aiki gameda matsalarsu ko damuwarsu ko rayuwarsu ko istihara ko neman addu'o'i ko sirruka ko shawarwari suma zasu iya kirana a waya

Duk waɗannan magungunan da muke yi muku posting an gwadasu suna aiki wallahi Allah shine shaida, Allah yataimaka Allah ya yayemana duk wani ciwo da lalura ameen
Domin neman qarin bayani kokuma masu neman muyi musu wannan aikin sai su nemeni akan lambobi na kokuma akan manhajar WhatsApp a waɗannan numbobin nawa gasunan👇
08136560680
09020132884

Duk Wanda yake da tambaya sai yayi comment aqasa da tambayarsa kokuma yakirani a waya Insha Allah 08136560680, Allah yasa mudace duniya da lahira ameen.


Follow me on Facebook: @shehudiezer
Instagram; @shehudiezer
Twitter; @shehudiezer
Tiktok; @shehudiezer
YouTube Channel; @dandalin shehudiezer 
Alhamdulillah
Next Post Previous Post
1 Comments
  • Shehudiezer
    Shehudiezer April 7, 2021 at 8:22 AM

    Duk wanda yakeda wata buqata ta daban ta sirri sai yatuntuɓeni akan wannan numbar 08136560680,a kira kokuma WhatsApp

Add Comment
comment url