Rangwangwam Sirrin Hallaka Maqiya Da Mahassada

RANGWANGWAM: SIRRIN HALLAKA MAQIYA DA MAHASSADA, SIRRIN DAFA'I DA KARYA SIHIRI DA NEMAN KARIYAR Ubangiji
Assalamu alaikum warahmatullahi ta'ala wa barakãtuhu masoyana mabiya website ɗina na shehudiezer ina muku fatan alheri a rayuwarku ta duniya da ta lahira, Allah yasa kuna cikin qoshin lafiya ameen summah ameen, daga naku shehudiezer.

Yau kuma dai kamar kowane lokaci naa zomuku da babban sirri ne na Raddi da Back to sender da Rujuu'in sharri zuwa maqiyi da doramasa jarabar duniya da wahala da tashin hankali mai suna RANGWANGWAM, shi wannan sirrin na mayarda sharri da jifa zuwa wanda yayi maka su ba sabon abu bane a wannan rayuwar saboda yanda mutane suka zama maqiya da mahassada da azzalumai, shi wannan kalar sirrin da zan baku yanzu sirri ne mai matuqar sauqin yi mai matuqarr sauqin haɗawa, ba shan wahala wurin haɗa shi da kuma wurin aiki dashi, idan har kuka nutsu kuka karanta bayanan dai dai kuma kuka yi yanda na faɗa Insha Allah bana shakka akan wannan sirrin zaku samu cikakkiyar biyan buqata a cikinsa da yardar Allah

Wannan aikin aiki ne na kwana tara (9), wallahi sirri nemai kyau mai qarfi na dafa'i Kuma Ibɗalis sihir, sihiri irin wanda aka yimaka shi domin tsaida harkokinka kokuma wata cuta da aka samaka ko wani abu saboda hassada misali kai ɗan siyasa ne makiya sun sakaka a gaba ace sai anga bayanka, kokuma kai ɗan kasuwane wasu suna yimaka barazana a rayuwarka kokuma wasu suna yimaka mugun nufi, ko suna sakakai a cikin damuwa ko firgici ko tsoron kada wani abu ya sameka ko kasuwancika, to kasha kuriminka kariqe wannan sirri ka aikatashi kaga abun mamaki na ajaa'ibullahi domin duk abunda sukai maka zai koma masu koda makirci suka haɗa maka to kazura ido kagani su zasu fãɗa aciki, qaiqayi koma kan masheqiya kenan, in dai an shirya maka makirci ko wani sihiri don aga an nakasa ka, to ba zai maka tasiri ba Kuma zai koma kan wanda ko waɗanda suka yi maka, hatta idan ma aljani aka tura maka
to zai koma kan wanda ya turo shi zai halakashi ko ya jefamasa sharrinda ya qullamaka da niyyar ya jefamaka, kuma ni naa yarda da wannan sirrin, ba na wasa bane, ariqe wannan sirri da kyau, za'a dinga yinsa kamar yanda zan faɗa a qasa kullum har tsawon kwana 9 Insha Allah, ga yanda ake yinsa kokuma yanda ake haɗashi👇

Dafarko dai a samu garin ganyen QAIQAYI KOMA KAN MASHEQIYA, kuma a samu garin KAINUWA DASHEN ALLAH, idan an samo waɗannan ciyawoyin na Qaiqayi koma kan masheqiya da kainuwa dashen Allah sai a shanyasu su bushe, idan sun bushe sai a dakasu suyi gari a tankaɗesu, to wannan gari a riqeshi, shine mahaɗin sirrin, yanda zakayi in zaka fara aikin kowacce rana da safe kafin kaci komai sai ka ɗauki allonka wanda kake rubutu a kansa kokuma ka nemi allo ko ka ari allo koda kuwa allon qarami ne sosai, in ka samu allo da tawada wacce zakayi rubutun da ita sai kaɗauke numfashinka karubuta BISSMILLAH qafa ɗaya (1), sai ka barbaɗa wannan gari maganin na Qaiqayi koma kan masheqida da kainuwa dashen Allah daka daka da sauri, kar ka bari bismillar ta bushe baka barbaɗa garin maganin ba, bayan ka barbaɗa sai ka sake ɗauke numfashinka a karo na biyu karubuta wata BISSMILLAH qafa ɗaya (1), bayan ka rubutata itama kar ka bari ta bushe ka barbaɗa garin maganin a kanta, sai ka qara ɗauke numfashinka ka sake rubuta wata BISMILLAH qafa ɗaya (1), itama ka barbaɗamata garin maganin kar ka bari ta bushe baka barbaɗa ba, ahaka ahaka zaka yi rubutun bismillar qafa tara har kagama qafa Tara (9) a jere da juna yanda nayi bayani.

Sharaɗi shine ba'a numfashi yayinda ake yin rubutun, kuma kada ka bari rubutun yabushe baka barbaɗama garin maganin ba.

To kana gama yin rubutun gabaɗaya sai ka ɗauki allon ka lashe rubutun daka rubuta da harshenka, ka lasheshi duka gabaɗaya, gobema kayi haka da safe kafin kaci komai jibi ma kayi haka, gata ma kayi haka, kacigaba da yi ahaka ahaka har kwana Tara a jere ba'a fashi, ko kaqi uin aikin a kwaki a jere, in kayi faashi to sai kasake yin aikin tin daga farko saboda aikin ya dawo baya kwata kwata.
In ka gama ka cika aiki na Taran na ranar qarshen sai kayi sadaka da waina Mai zafi guda 99, wainar ko wace iri ce indai mai kyau ce za'a iya yin sadakar da ita, ko wainar shinkafa ko wainar gero ko wainar dawa da sauransu, in anyi sadakar to shikenan Insha Allahu, a wannan ranakun duk indai an maka sihiri komai daɗewarsa da shekarunsa a cikinka ko an binneshi awani guri to ya karye da yardar Allah , in Aljani ne a jikinka zai qone ko yafita a jikinka Insha Allahu
sannan duk jifanda yake cikin jikinki zai warware da yardar Allah alfarmar annabi SAW.

Sannan kuma bugu daqaari akwai wasu magungunanda nayi posting na ɗora kala kala a cikin wannan shafin nawa idan kun yi qasa kokuma kun yi scrolling sama zaku gansu, masu buqatar ganin updates na page ɗina sai kuyi saving din bookmark na page ɗin nawa a browserku domin duba duk wani sabon update daga page dina.

Domin neman qaarin bayani kokuma masu neman muyi musu wannan aikin na karya sihiri ko mallaka ko wacce takeson yin aure ko maganar kasuwanci, kokuma aiki wanda yashafi rayuwarsu kokuma lafiyarsu ko mu'amalarsu sai su tuntubeni akan numbobina kokuma akan WhatsApp a wadannan numbobin nawa👇
08136560680 (WhatsApp and Call 🤙)
09020132884

Bayan haka ga link na WhatsApp group dinmu: https://chat.whatsapp.com/DfCzfdMbVNQ9adedPhDBLn
Tiktok: 
https://www.tiktok.com/shehudiezer/
YouTube Channel: https://youtube.com/@dandalinshehudiezer1819?si=FK_IusL29wplpNAc akwai video yanda akeyin irin wannan ayyuka dayawa achan, kuyimana subscribing kuma kudanna qararrawa


Next Post Previous Post
1 Comments
  • Shehudiezer
    Shehudiezer April 10, 2021 at 3:12 AM

    Wannan sirrin qaqqarfa ne ƴan uwa maza da mata,ajarrabashi

Add Comment
comment url