Sirrin Ɗorawa Maqiyi Jarabar Duniya Da Wahala

SIRRIN ƊORAWA MAQIYI JARABAR DUNIYA DA WAHALA DA TASHIN HANKALI
Assalamu alaikum jama'a ƴan uwa maza da mata masoya Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama kuma mabiya wannan shafin na shehudiezer.com mai albarka, Allah yayi mana albarka gaba ɗaya ya rabamu da wahala da sharrin maqiya da mahassada da ƴan tsurku da ƴan hassada amin, Allah yaqaramana lafiya da zaman lafiya, duk abunda muka saka a gaba na alkhairi Allah ubangiji ya sa muci nasara amin.

Yau na zo muku da wasu sirruka guda biyu na ɗorawa maqiyi WAHALA da jarabar duniya da qunci da baqin ciki da wahala.

Maqiyi ɗan iska ne mahassadi ɗan baqin ciki ne, maqiyi ba'a ɗaga masa qafa, ba'a bashi dama ba'a sakar masa fuska, ba'a alaqa da shi, ba'a tausaya masa, ba'a jin qansa, saboda dalilai kamar haka 👇

Maqiyi in ya samu dama zai iya kashe, in ya samu dama zai iya halakaka, wallahi in ya samu dama cikin hanzari zai iya kashe kowa naka, bai qi jini kamutu yau ba ko ka haukace ko ka wulaqance ko ka tozarce ka koma yawo da bara akan titi, kazama wulaqantacce, wannan shine babban burin maqiyi, babban burin sa abunda yake so ya sameka shine duk wani baqin ciki da duk wata wahala da qunci burinsa yaganka a ciki, shi yasa ba'a wasa da maqiyi, ba'a ɗaga masa qafa, ba'a bashi dama kokaɗan wallahi, in ka samu dama kaima ka ɗora masa jaraba da wahala, ka jefeshi ka yimasa ture ka rama, ramuwa ba haram bace

Duk wanda ya kasance yana qiyayya da kai a zahiri baya son ka baya son ci gabanka baya so yaga farin cikin ka ko dariyar ka to ka qyale ɗan iska kazo kayi wannan sirrin zaka ga yanda zai lalace zai wulaqance kamar yanda yake so kazama.

Allah ka tsinewa maqiyanmu ka rugurguza su ka wulaqanta su ka hanasu barci dare da rana in ba masu shiryuwa bane

Ga addu'ar nan👇 

 “Yã Qãbidu Aqbid Ruuha Kulla Ma'ãnizin Wayã Zalbaɗsha Shadeedin, Allahumma Khuzhu Akhza Azeezin Muqtadir” qafa dubu ɗaya (1000)

Note: Amma ka dinga yawan sadakar ɗanyen nama akai akai saboda qarfin wannan sirrin wlh

Wallahi maqiyinka wanda yake nuna maka hassada in kana yi masa wannan addu'ar komai zaka iya ganin yafaru dashi 👇

Zai iya mutuwa

Zai iya zama gurgu

Zai iya haukacewa

Zai lalace

Zai zama marar amfani

Rayuwarsa zata taɓarɓare

Sirrin ɗorawa maqiyi jarabar duniya 2👇Sirri ne na halaka maqiyi ko maqiya ko maqiyiya mace ko a mutu ko a yita yin jinya har a mutu, a cikin biyu dole ɗaya zai faru.

Za'a rubuta wannan ayar qafa ɗaya a jikin allon qarfe “yatajarra'uhu walã yakãdu yuseeguh, wa ya'ateehil mautu min kulli makãnin wamã huwa bimayyit, wamin warã'ihee azãbun galeez” qafa ɗaya za'a rubuta a jikin allon qarfe, za'a buɗe mimun da hakuri (Ha'un) kamar yanda kuke gani a wannan hoton na qasa 👇Bayan an rubuta ayar qafa ɗaya a jikin allon qarfen inda aka buɗe minun da ha kuri ( Ha'un) ɗin za'a rubuta sunan ɗan iskan a ciki, bayan an rubuta sunan sai a shafa kitsen zaki akan sunansa a karanta ayar qafa dubu ɗaya da ɗari ɗaya da goma sha ɗaya (1111), kitsen zaki kitse ne wanda kuka sani, ana samun sa a kasuwa gurin masu siyarda busassun sassan dabbobi kokuma gurin ƴan farauta, kokuma gurin masu siyarda magungunan gargajiya da itatuwa da sassan namun daji.

 Ana so ayi akin ranar talata ko ranar asabar in rana ta fito kokuma in zata faɗi, saboda ranar Asabar rana ce Nahisiyya, kuma ranar Talata ma rana ce Nahisiyya itama 

Idan aka yi aikin sai ayi sadakar gumba ko waina (masa).

Idan an kammala wannan aikin to a jira ɗan kutumar uba shege aga yanda Allah zai yi da shi, maqiyinka dolene ya mutu ko yafara jinya jinyarda zai sha wahala sosai a rayuwarsa har ya mutu.

Duk wanda ya yi wannan aiki ga wani ko wata wanda bai yi masa komai ba kuma bai shiga hurumin sa ba ni shehudiezer ban yafe ba Allah ya isa tsakanina da wannan wanda yayi, kuma babu ruwana ba da yawuna ba ba da sanina ba, ku zama shaida, duk wanda ya yi wannan aikin ba bisa gaskiya ba to ya tabbatar duniya ba matabbata bace, wata rana kowa zai mutu za'a je lahira za'a yi hisabi, zai je ya haɗu da Allah zai je yayiwa Allah bayani dalilin da ya sa yayi, shine magana, wannan sirrin ban bayar da shi ba domin a cutarda wani ko wata ba tareda hakki ba, na bayar dashi ne ga waɗanda suke da maqiyi ko maqiyiya bayyanannu waɗanda aka kamasu dumu dumi da yimaka ture ko mummunan sihiri ko sharri ko qiyayya ko baqar hassada kokuma suka jefe ka ko suke so suga bayan ka, domin su na bayar da wannan aikin, duk wanda yayi amfani da wannan aiki ta hanyar da bai dace ba babu ruwana shi da Allah, kuma Allah ne shaida kuma kune shaida na faɗa, sannan kuma ayi hattara, in ka yiwa wani wanda bashi da haqqi a kanka Allah zai isar masa tin anan duniya kokuma ma jifan ya koma kanka.

Domin neman qarin bayani kokuma waɗanda suke da tambaya ko neman bayani za su iya yin comment ko su kirani a waya, kokuma waɗanda suke so in yimusu wani aikin zasu iya kirana a waya 08136560680, 09020132884, kokuma su yi mun magana a WhatsApp 👇

08136560680 Bayan haka akwai wasu magungunan mu kala kala a cikin wannan page ɗin nawa idan kun je chan qasa kokuma kun koma sama zaku gan su, kuma kuyi saving din bookmark na page ɗin nawa a browser dinka domin duba new update a page din.
Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url