Maganin PID (Daskararren Sanyi)
MAGANIN DASKARARREN SANYIN MARA WANDA AKE KIRA PID (PELVIC INFLAMMATORY DISEASE)
Assalamu alaikum warahmatullahi ta'ala wa barakãtuhu mabiya shafina na shehudiezer, kamar yanda nayi alqawari zan kawo bayanin maganin sanyi chronic ko ince ciwon sanyi daskararre wanda shine ciwonda idan sanyi yayi yawa a jikin mace yajima a jikin mace ba tareda magani ba yake zama PID Pelvic Inflammatory Disease.
Shidai PID ciwone mai alaqa da sanyi wanda maganin sanyi baya maganinsa, wannan ba irin maganin malama juwairiyya maganin sanyi bane, indai mace tana fama da matsala kamar Fitar farin abu mai kama da dusar awara kokuma rashin ni'ima kwatakwata da fitowar wani abu fari mai kama da kitse ko farin daskararren mai, kokuma rashin sha'awa Kwatakwata kiji bakya jin daɗin jima'i bakya jin daɗin komai idan ana jima'i kawai kina kwance kamar dutse idanuwanki a buɗe sai kace mujiya😂🙏, to idan dai har kikasha maganin sanyinda na bayar kokuma kikasha wani maganin sanyi mai kyau mai inganci amma bakiga chanjiba baki samu warakaba, to babu shakka kin kamu da cutar PID.
Mata masu cutar PID bazai yiwu su samu ciki ba, yanada matuqar wahala mace mai PID tasamu ciki saboda qwayoyin halittar ta sun lalace sun mutu, qwayoyin cuta sun kashe mata komai sun lalatamata komai, domin neman qarin bayani sai a tuntuɓeni a numbobin wayata dazan saka a qarshen wannan post ɗin.
Agurguje batareda ɓata lokaci ba yanda zakiyi afarko batareda kin ɓatawa kanki lokaci ba idan kika sha maganin sanyi ko magungunan sanyi amma basuyimiki aiki ba, kikaga cewa zaki cigaba da shan wahala da fama da matsalolinda nafaɗa, to ga abunda zakiyi👇
Kije Asibiti private asibiti kokuma asibitin gwamnati kitambaya ɓangaren masu awon da gwaji, in aka nunamiki wurinsu sai kicemusu kinzo yin gwajin High Vaginal Swab ne, kwatakwata baya wuce kibiya naira dubu ɗaya zuwa dubu ɗaya da ɗari biyar, bayan kinbiya za'a ɗauki gwajinki zasuce kidawo bayan kwana 1 ko 2 ko 3 maximum, in kika dawo kika karɓa sai kije babban chemist kinunamusu kokuma kice suyimiki bayani gameda prescription ɗin na PID me yake nufi, kinada shi ko bakida shi, domin ajikin takardar gwajin zasu faɗi idan kinada shi ko idan bakidashi, wani lokacin har qarfin ciwon suna rubutawa, in sukace kinada shi sai kice subaki magunguna, in suka baki zakiga akwai magunguna kamar haka: Doxycycline kati 2 za'a siyo nashi, ga hotonsa aqasa👇
da Levofloxacin shima ga hotonsa aqasa👇
Dukkanin waɗannan magunguna bazasu wuce 1000- 1500 ba, bayan an siyo waɗannan magungunan shi na farko mai suna Doxycycline zaki dinga shan guda 1 da safe kafin kici komai saikuma guda ɗaya da yamma, idan kika lissafa zakiga kati biyu nashi da kika siyo zai qare a kwana 10 cif.
Shikuma nabiyu maisuna Levofloxacin shima kati 2 zaki siyo, amma shi kullum gida ɗaya zaki dinga sha har tsawon kwana 12 cif, kinga shi bazaki gama shansaba zaki dakata.
To wannan maganin PID ne ciwon sanyi daskararre, wallahi kafin kigama shan magungunan zakiyi godiya ga Allah.
Kuyi sharing zuwaga ƴan uwa da abokanan arziqi masu fama da wannan matsalar domin suma susamu mafita akai.
Domin neman qarin bayani akirani ko ayimun magana a WhatsApp 08136560680 koluma 09020132884
Sannan kuma bugu da qaari akwai waɗansu magunguna kala-kala acikin wannan shafin nawa idan kunyi aqasa kokuma kunyi sama zaku kallesu, kuma kuyi saving din bookmark na page ɗin nawa a browser dinka domin duba new update a page din
This medicine is taken only by female