Maganin Ciwon Kunne

 MAGANIN CIWON KUNNE Assalamu alaikum jama'a mabiya wannan shafin nawa mai albarka na shehudiezer ina yimuku fatan alkhairi duniya da lahira, Allah yasa mugama da duniya lafiya, Allah yabamu lafiya da zama lafiya amin.


Kamar kullum dai yau ma nazo muku da wani sirri na maganin ciwon kunne sadidan mai ɗauke ciwon kumne da gaggawa da yardar Allah subhanahu wata'ala, ba tareda ɓata lokaci ba ga yanda ake yin maganin 👇

Za'a samu gashin mutum, normal gashi na mutum wanda aka aske sai asakashi a tukunya ko a gongoni ko a wani abu wanda za'a iya ɗorawa awuta, sai a qona wannan gashin sai ya qone qurmus ya daskare yayi baqi qirin, sai ɓanɓaroshi a samu man shanu kokuma man gyaɗa, amma man shanun yafi dacewa, idan kuma ba'a samuba sai a kwaɓa da man gyaɗa na asali a kwaɓashi da wannan daskaren gashin da aka qona, a kwaɓa sosai sai asaka wannan haɗin da aka kwaɓa a gindin kunne, ko ince a bakin kunne.

Mujarrabun la shakka fihi, wannan mujarrabine duk wanda yake fama da ciwon kunne indai yayi wannan aikin zai warke da izinin Allah.

Daga naku shehudiezer, kukasance abiye damu kuna bibiyarmu Insha Allah zamu dinga kawomuku manyan sirruka mujarrabai masu matuqar amfani Insha Allahu.
08136560680 (Call and WhatsApp)
09020132884 (Call)
Ga numbobinmu nan asama, idan ankira tafarko bata shigaba akira ɗayar numbar ko ayimana text Insha Allahu, bayan haka kuma muna yin ko wane irin aiki, in dai na magunguna da asrarai da addu'o'i da shawarwari ne, duk wanda yake da buqata game da matsalar rashin lafiya ko aure ko soyayya ko firaqu ko kasuwancin sa ko takara ko ƴan siyasa ko dafa'i ko jalabi ko istihara ko Ramli da binciken rayuwa da binciken aure da gane yanda aure zai kasance duk ina yi, idan ka gayamun sunanka da na mahaifiyarka to ba tare da na sanka ba ba tare da ka yimun bayani ba ba tare da ɓata lokaci ba zan gaya maka halayenka da kamanninka da komai naka abubuwanda kake so da abubuwanda baka so, da dabi'uka da matsalolinka duka, akiramu ko ayimana magana a WhatsApp 08136560680 (Call and WhatsApp), 09020132884 (Call extra)

Sannan kuma bugu da qaari akwai waɗansu magunguna kala-kala acikin wannan shafin nawa idan kunyi aqasa kokuma kunyi sama zaku kallesu, kuma kuyi saving din bookmark na page ɗin nawa a browser dinka domin duba new update a page din.

Next Post Previous Post
No Comment
Add Comment
comment url